Yousep M Alkali

Yousep M Alkali Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yousep M Alkali, School, Garki II.

09/11/2021
12/09/2021

πŸŒ‚Wutar jahannama bata cin mai karanta wanan
addu'a
"Allahumma Ajirni Minan Naar"
Sau 7 bayan sallah Asuba da ta Maghrib.
In ka samu dama ka aika ma wani sai ta zama
sadaqatul-jariya gare ka kuma gare ni. Please

09/09/2021

_*GA ADDU'A INGANTACCIYA DAGA MANZON ALLAH S.A.W. ANNABI MUHAMMAD S.A.W YANA CEWA DUK WANDA YA SANAR DA WANI DAN UWANSA WANNAN ADDU'AR TO ALLAH ZAI YAYE MASA DAMUWARSA, INA ROKON ALLAH S.W.T YA YAYE MIN DAMUWATA, ALLAHUMMA INNI AS'ALUKA BII ANNI,ASHHADU ALLAH ILAHA'ILLAHU WA'ASSHADU ANNAKA ANTALLAHU, AL'AHDU ASSAMADU LAM YALID WALAM YUWALAD WALAM YAKULLAHU KUFU'AN AHADD. DUK WANDA YA TURAWA WANI ALLAH YA YAYE MASA DAMUWARSA AMEEN.*_

08/09/2021
08/09/2021

Yaa Hayyu Yaa Qayyum call us to visit holy ka'abah

08/09/2021

FT: Netherlands πŸ‡³πŸ‡± 6-1 πŸ‡ΉπŸ‡· Turkey πŸ”΄πŸ”΅

βš½βš½βš½πŸ…°οΈMemphis Depay

πŸ”΄πŸ”΅

03/08/2021
08/07/2021

See me see troubleπŸ˜œπŸ˜œπŸ‘€πŸ€£πŸ€£πŸ€”πŸ‘€

Matata ce ta dauki wayata ta goge lambar budurwata AMINA sannan ta maida nata lambar da sunan AMINA Bansani ba..
Bayan kwana 3 sai naga saqo a wayata AMINA tana buqatar #5000 jikina na rawa na fita gida naje na siya katin #5000 na tura mata..πŸ‘€πŸ‘€
Jim kadan banga ta kira niba har nadawo gida na zauna ina wasu-wasi anya kuwa tagani? Kawai sai naji saqo ta wayata "ka kirani" na tashi nafita kofar gida a sulale na kirata. ........πŸ€”πŸ€”
Hmmmnn nayi matuqar mamaki da naji muryar matata sai naji tacemin " sannu maci amana"πŸ‘€πŸ™„πŸ‘€πŸ™„πŸ‘€
Har yanzu ina kofar gida
Wai shin nakoma ciki ko kodae na tsaya a wajen zaifi??πŸ˜œπŸ˜œπŸ˜‚πŸ€£....

Address

Garki Ii

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yousep M Alkali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category