04/02/2024
**Amadadin KUNGIYAR KWALLON KAFA TA FUNTUA PILLARS FAMILIES, da NI KAI NA SAKATAREN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA FUNTUA PILLARS, muna taya SABABBIN kuma ZABABBUN SHUWAGABANNIN WANNAN KUNGIYAR KWALLON KAFAR GARIN FUNTUA, watau (FUNTUA UNITY FOOTBALL ORGANIZATION (FUFO),muna taya su MURNAR LASHE wannan ZABEN da sukayi. Kuma muna tayasu Addu,ar Allah yayi masu JAGORANCI akan wannan nsuyin da Allah ya dora masu na KUNGIYOYIN KWALLON KAFAR WANNAN GARIN NAMU NA FUNTUA. Sannan muna rokon ALLAH da ya basu ikon yi ma kowa adalci, da kuma bama kowa hakkinsa, muna rokon Allah da ya basu ikon rike Amanar da ALLAH ya dora masu. Amin*
01/02/2024
*-:NOTIFICATION FOR FUFO GENERAL ELECTIONS:- ⚽THIS IS OUR FUFO CANDIDATES⚽ Allah muna rokon ka ka zaba mana SHUWAGABANNI NAGARI daga cikin wadannan yan TAKARKARIN namu awannan KUNGIYAR TA FUFO. Allah kuma muna rokon ka da ka sanya ayi zabe aranar ASABAR 3th FEB 2024 lfy agama lfy. Muna yi maku ftn alkairi baki dayanku yan TAKARARMU.*
30/07/2023
Aslm. Wannan kungiyar ta masu HORAS DA WASANNI TA GARIN FUNTUA WATAU (FUNTUA COACHES ASSOCIATION WATAU (FUCA), ta na yi ma daukacin mutanen garin Funtua ftn alkairi tare da neman goyon bayan duk wani mai sha'awar Wasan kwallon kafa da kuma dau kacin masu HORAS DA WASANNI WATAU COACHES. Domin haduwa a kawo ma wannan garin namu cigaba aharkar wasanni a bangaren MATASA. Dan haka ne yasa muka bude wannan PAGE din domin sauraron gudummuwar al-ummar wannan gari namu a bangaren wasannin MATASAN wannan garin namu baki daya. Muna yi ma kowa ftn alkairi. Mai Magana IBRAHIM MU'AZ MEDIA OFFICER Funtua Coaches Association FUCA. Amadadin ita kanta kungiyar ta masu horas da wasannin ta garin Funtua baki daya. Sai munji ko munga taku gudummuwar. Muna godia.