Bala abdullahi college of administration funtua

Bala abdullahi college of administration funtua Bacaf

Assalamualaikum warahamatullahi 🌹🌹BAKON MUNA MAKO🌹🌹BACAF WHATSAPP GROUP ♥️♥️♥️   Dᴀᴛᴇ 30-09-2025   Tɪᴍᴇ 8:30PM💢💢💢💢💢💢Masu...
29/09/2025

Assalamualaikum warahamatullahi

🌹🌹BAKON MUNA MAKO🌹🌹

BACAF WHATSAPP GROUP ♥️♥️♥️

Dᴀᴛᴇ 30-09-2025
Tɪᴍᴇ 8:30PM
💢💢💢💢💢💢
Masu sauraron muda Bibiyarmu a wannan kafa ta (BACAF WHATSAPP) Group Barkan muda warhaka san nun muda sake kasan cewa acikin wan nan Sabon shirin namu na *BAKON MUNA MAKO* ❇️❇️❇️❇️❇️

A Al'adar shirin yana shiga lungu da SAKO ne, na wan nan gida ya zakulo daya daga cikin jajirtattun members sai ya gayyato shi/ta kuma mu tattauna 💝

To Alhamdulillah a wannan satin FILIN ya samu Bakuncin jajirtaccen member kuma jarumi wato a wan nan Rana Dake tafe

(*Adamu Isah Maimagani*) 🫵

Dan haka masu sauraron muda Bibiyarmu a cikin wan nan shiri namu mai albarka saisu gyara zama Domin Jin yadda zata kaya 😂😂 san nan kuma ku Adana tambayoyin kuda zakuyiwa Bakon Mu 😂😂❇️❇️❇️❇️❇️

25/04/2025

BALA ABDULLAHI COLLEGE OF ADMINISTRATION
PMB BOX 6006 FUNTUA KATSINA STATE

1-Baayin Nasara batareda anjajirce kuma anjureba, sai anyi hkr kamar yadda Annabi saw yagayamana "lallai hakuri yanatare da Nasara" amatsayinmu na Yan uwa ko once abokan karatu muna bukatar jajircewa da juriya dakuma hakuri, matukar munason kaiwa ga nasara, mucire kyashi, kasala da gaggawa, sbd "kowacci zomo to yaci gudu"

2-Mukyautata niyya musanya manufa adukkan Abinda zamuyi, ina nufin duk Abinda zamuyi awannan qungiyar yazama munyi shine amatsayin sadaukarwa domin Allah kadai, babu Abinda zakayi arayuwa ya amfaneka kamar yadda zaka amfanu idan kayi don Allah,
Sadaukarwar dazamuyi tazamo kamar bamune zamu amfana da Abinda Muke fafutukaba koda kuwa wadanda zasu amfana bamusansu ba, mabudin samun kowane alkhairi na rayuwa Yana farawane daga nufin wani da alkhairi.

3- Na rubuta wannan sako badan wani abubah sai dan mu dage mu rike zunmin koda kuwa bamu ganin junah sai Allah y bamu ladan indai munyi dan Allah,
ina fatan yadda muka hadu a school kumah muke zuminci har yanxu Allah ya hadamu gidan Aljanna firdausi baki dayan mu Ameen yaa Allah
anan nake sallama daku Yan uwa nah ina kaunar ku

sunana Kabir nasir
makera fta
layin mai gari

03/07/2023

Address

Makera Funtua
Funtua
KABEER

Telephone

+2348034205849

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bala abdullahi college of administration funtua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category