Ilimin addini duniya ne ... Wallahi zangin su ko cin mutunci su bazaitaba zama alkhairi ko mafita a garemuba ....
ربنا لا تؤاخذنا بما فعل السفهاء منا
Malam Abu Abdurrazaq
Entrepreneur
Babu Wani bangare na rayuwa da ba'a bukatar me ilimin addini domin kau ilimin addini haske ne... Allah ya sa mu dace
10/07/2026
IDAN BERA DA SATA TO DADDAWA MA DA WARI
Koyar da mata a kowane mataki yana da hadari sosai... Allah ka tsare mu da ga mummunar kaddara.
31/05/2026
From yesterday's reunion meeting... Alhamdulillah
26/05/2026
Assalamualaikum wa rahmatullah...
Dan Allah a taimaka a sani cikin addu'o'in yau.
Na gode Allah ya bar zumunci
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Gangaria Street
Funtua
830101