Imaj online TV

Imaj online TV Educational page

22/09/2026
21/09/2026

ASSAYYID JIBRIL ABBA SHEIHK ABDURRAHAMAN FUNTUA,
Karatun Sahih Muslim.

Riƙo da Al-Qur’ani yana da matuƙar muhimmanci, domin Al-Qur’ani shi ne littafin Allah kuma jagora ga rayuwar Musulmi.
19/09/2026

Riƙo da Al-Qur’ani yana da matuƙar muhimmanci, domin Al-Qur’ani shi ne littafin Allah kuma jagora ga rayuwar Musulmi.

18/09/2026

SHEIHK IMAM ABDURRAHAMAN JIBRIL FUNTUA,
Weekly Tafsir.

17/09/2026

SHEIHK IMAM ABDURRAHAMAN JIBRIL FUNTUA,
Karatun Sahih Muslim.

HADIQATIL QUR’ANIL KAREEM ACADEMY 🌟📚 Ingantaccen Ilimi da Tarbiyya🕌 Ilimin Addini + Ilimin Zamani👩‍🏫 Kwararrun Malamai🌱 ...
16/09/2026

HADIQATIL QUR’ANIL KAREEM ACADEMY 🌟

📚 Ingantaccen Ilimi da Tarbiyya
🕌 Ilimin Addini + Ilimin Zamani
👩‍🏫 Kwararrun Malamai
🌱 Gina Yara Masu Ilimi da Kyakkyawar Tarbiyya

📍 No. 25 Goya Road, Funtua, Katsina State

Hadiqatil Qur’anil Kareem Academy — Ilimi, Tarbiyya da Kyakkyawar Makoma!

Allah ya bada ikon saurara Ameen!
15/09/2026

Allah ya bada ikon saurara Ameen!

Allah Munkawo Kuka Gareka, Allah Kazabamana Shuwagabbani Nagari, Albarkar Manzon Allah SAW😭🤲🙏
12/09/2026

Allah Munkawo Kuka Gareka, Allah Kazabamana Shuwagabbani Nagari, Albarkar Manzon Allah SAW😭🤲🙏

Wllhi Kodai Mutane Suguji Taba Janibin Manzon Allah SAW Kokuma Allah Yayi Buji-Buji Dakowwa, In Anje Lahirar Sai Atantan...
11/09/2026

Wllhi Kodai Mutane Suguji Taba Janibin Manzon Allah SAW Kokuma Allah Yayi Buji-Buji Dakowwa, In Anje Lahirar Sai Atantance Mai Laifi Damarasa Laifi. Saboda Haka Wllhi Kowa Yakama Bakinsa. 🤫🤐

Address

No 50 Zaria Road Funtua
Funtua
32581

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imaj online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Imaj online TV:

Share