10/11/2025
innalillahi wa inna ilaihir raji'un
innalillahi wa inna ilaihir raji'un kullu nafsin zaikatul maut, Allah yayima babban malamin mu, kuma ubanmu shiekh imam sai'du musa rasuwa, hakika anyi babban rashi a jihar katsina, ubangji Allah yajikanshi da rahama, Allah kayafe masa kasa aljannace makomarshi,πππ