09/06/2025
Danrumfa Old Student Association annual reunion.
Taron zumunci na babbar sallah, wanda yagudana ranar lahadi 8/6/2025 a harabar makarantar Danrumfa Pilot Primary School, Funtua.
Abdoulmajeed Aboubakar Basheer Auwal Anas Sani Maiyadi Danrumfa Primary Old Students Association, Funtua
18/06/2024
Danrumfa Old Student Association (DOSA), 2000
2024 Eid Kabir Reunion
18/06/2024
DANRUMFA OLD STUDENT ASSOCIATION (DOSA, 2000)
NA GAYYATAR DUKKAN JAMA'ARTA ZUWA WAJEN TARONTA YAU INSHALLAH 4:00PM
12/04/2024
Danrumfa Primary Old Students Association, Funtua 2024 Reunion.
11/04/2024
Assalamu Alaikum Warahamatullah
*TARO TARO TARO*
*Danrumfa Old Student Association*
Wannan kungiya mai albarka na Farin cikin gayyatar yan uwa baki daya zuwa wajen taron ta mai albarka.
Wanda ta bada yi a duk shekara.
*Rana:* Gobe Alhamis 11/04/2024
*Lokaci:* 4pm
*Wuri:* Danrumfa Primary.
Allah ya bada ikon zuwa amin.
01/07/2023
Hotunan bayan taron Danrumfa Old Students Association 2000.
Taron ya gudana a ranar alhamis 28/6/2023. Allah ya saka ma kowa da alheri amin.
29/06/2023
*SANARWA! SANARWA!!*
Assalamu alaikum warahmatullah
DANRUMFA 2000
Wannan kungiya tamu mai albarka na farin cikin sanar da members din ta cewa insha Allah wannan karamar sallah zata guda nar da taron ta na old students.
Rana: Yau alhamis
Lokaci: 4pm
Wuri: Danrumfa
Ka sanar da Yan class
23/04/2023
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH
Wannan kungiya tamu mai albarka na na farin yima yan uwa tsofaffin dalibai na shekarar 2000 da s**a samu halartar taron data shirya jiya ranar asabar 22-04-2023.
Allah ya saka ma kowa da alheri, Allah ya huta gajiya, mun gode Allah yabar zumunci amin.
Sign
Gaddafi Bala
21/04/2023
*SANARWA! SANARWA!!*
Assalamu alaikum warahmatullah
Wannan kungiya tamu mai albarka na farin cikin sanar da members din ta cewa insha Allah wannan karamar sallah zata guda nar da taron ta na old students.
Rana: Asabar 22-04-2023
Lokaci: 4pm
Wuri: Danrumfa
Allah ya bada ikon zuwa amin.
Don Allah a sanar na yan uwa baki daya.
Nagode
Sanarwa daga
Kwamitin shirye shirye.