06/06/2026
matafa Kennan soyaiya ko kuwa tausayi
ππ WATA MATA TAZO GIDAN YARI DOMIN ZIYARTAR MIJINTA WANDA AKA YANKEWA HUKUNCIN SHEKARU 40! πβοΈ
Da ta shiga wajen mijinta, sai ta rungume shi cike da hawaye. π’
π© Matar: "Nura, shekaru 40 fa zaka yi a gidan yari?!" π
π¨ Nura: "To Ζaunata, akwai wata mafita ne?" π€·ββοΈ
π© Matar: "Na yi magana da alkalin da ya yanke hukuncin." π¨ββοΈ
π¨ Nura: "Me ya ce?" π€
π© Matar: "Ya ce duk lokacin da na je wajensa, zai rage maka shekara Ιaya daga hukuncin." π³
π¨ Nura: "Kai! Wane irin alkali ne wannan? To me kika ce masa?" π‘
π© Matar: "Ai yanzu ba sai mun yi maganar ba... Ka tattara kayanka mu tafi gida." ππ€£
π¨ Nura: "Ta yaya?" π³
π© Matar: "Ai tuni na gama rage shekaru 40 Ιin gaba Ιaya!" πππ
βββββββββββββββ
π€ Yanzu tambaya ita ce:
β€οΈ Murna ya kamata Nura ya yi ko kuka?
π Wannan soyayya ce ta gaskiya ko wata irin soyayya ta daban?
π Idan kai ne a matsayinsa, za ka ce Masha Allah ko kuma ka nemi saki?
π Ka faΙi ra'ayinka a comment. ππ₯.
29/09/2025
23/02/2022
28/06/2020