MBM Global Media 2

MBM Global Media 2 This is an Online News Media. Covering Local, National and International News. Also you can help in Promoting the page by sharing our posts also post News.

The page will gets you everywhere News is aroung the globe. From America Into Europe across the Asia and Austrila, Africa and in the Middle East.

03/07/2017

==BRIEF HISTORY OF YUSUF MAITAMA SULE==
Yusuf Maitama Sule was a Politician, Ambassador, Acclaimed Orator and a Businessman. He was Born in 1929 Hail From Kano State of Nigeria.
He Became a Federal Commissioner of Public Complaints in early 1979. And a Presidential Candidate of NPN during 1979 Election but lost to Shagari.
He was Appointed Nigeria's Representative to the United Nation, He also became a minister for National Guidance.
Maitama Sule is a Stateman Who Contributed a Lot in the development of Arewa and Nigeria in General.
He Held Traditional Title of Dan Masanin Kano.
Dan Masani can be describe as an Activist, Political Analyst and a Nationalist.
His Quotations became Viral and Pupolar to the Young Nigerians because of how he spoke and the way he Ulter his wards.
His Popular Audio was 'Who is the Man Sardauna' where he told the legacies of Sardauna.
Maitama Died Today 03-05-2017.
May His Soul rest in Peace and Aljannatul Firdaus be his Final Destination.

===NPOWER APPLICATION UPDATE===Written by M.B Maigari===================After Nigerian Gov't Opened 2nd Batch Applicatio...
16/06/2017

===NPOWER APPLICATION UPDATE===
Written by M.B Maigari
===================
After Nigerian Gov't Opened 2nd Batch Application Portal for employment to unemployed Graduates with Results at Hand.
The Popular Website Npower.gov.ng so Far Received 240,393 Applications in less than 50 Hours.
2,136,874 as Page Viewers and 856,003 as Visitors.
This is the Breakdown according to each Program:
N-Teach----155,819
N-Health---25,670
N-Vaid------18,700
N-Agro------40,204
From
the Number one Current Happening Page.

Bonanza! Bonanza!! Bonza!!!Mazauna Garin Fufore zaku Iya Ziyartan Shagon da wannan Hoton  yabada Addreshi domin samun Ga...
20/05/2017

Bonanza! Bonanza!! Bonza!!!
Mazauna Garin Fufore zaku Iya Ziyartan Shagon da wannan Hoton yabada Addreshi domin samun Garabasan ku!
Seyan Nagari Maida Kudi Gida.
Allah Yabada Sa'a

29/03/2017

==LABARUN YAU 29-03-2017==
Daga Mustafa Bello Maigari,

*Buhari Ya tura sunayen ministoci Biyu da zasumaye gurbin marigayi James Ocholi da Amina Mohammed wacce ta zama mataimakiyar shugaban majalisan dinkin duniya.
*Majalisan Dottabai ta dakatar da Ali Ndume na watanni 6 bisa tuhuman da yayiwa Malaye.
*Shugaban kasa ya kafa komitin da zata samar da mafita sakanin fadar shugaban kasan da majalisa, Osibanjo ne shugaban komitin.
*An sake tsohon Gomnan Adamawa Bala Ngilari daga gidan kaso na Yola bayan samun beli a ranar litinin.
*Majalisa bata da daman gayyatana don nafadi ra'ayina kuma bana cikin jamian gomnati da doka ta basu ikon gayyata cewar Itse Sagay Shugaban Komitin bada shawara kan yaki da cinhanci.
*An zabi Shugaban Hukumar zabe na Najeriya a masayin shugaban zabuka na Ecowas.
*Hukumar Custom tayi amai ta lashe inda tace Motar da aka k**a da takaddun boji bana Saraki bane.
*Babban Bankin Najeriya Tabawa Development Bank of Nigeria Licence.
*Shugaban Peace Corp ya samu Beli akan Naira Mliyon 10.
---------------------------------------
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Hon. Fatima Yawale Ta sake yunkurowa domin neman Kujeran Member mai wakiltan Fufore/Gurin a majalisan Jiha, Goyon bayanku da Adduoinku na da matukar muhimmaci a gareta. Sako da Team Fatima Yawale.

27/03/2017

==LABARUN YAU 27-03-2017==
Daga Mustafa Bello Maigari,
*Shugaban Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya ya tabbatarwa komitin bincike na Majalisa cewa Senator Malaye ya kammala karatu a Jami'ar a shekara ta 2000 da 'Third Class'.
*Wata Kotu a Yola ta bada belin sohon Goman Jihar Adamawa wande aka yankewa shekaru 5 a kurkuku beli akan Naira milion Dari da Amintattu 2. Bisa rashin lafiyan da yake fama da shi.
*Shugaban Majalisan Dottawa Bukola Saraki ya bayyana a gaban komitin Da'a da Dokoki na Majalisa inda ya bada bayanai akan zargin da ake masa na takardun boji na mutarsa.
*Kayan Abinci sun fara sauki a wasu kasuwanni bayan faduwar da dala tayi a kasuwan chanji.
----------------------------------
Annoucement:
Hajiya Fatima Yawale Maman Fufore is here again for Member House of Assembly Fufore/Gurin Constituency.
Support Fatima Yawale!
Support APC Change!

19/03/2017

=====Breaking News=====
The organising secretary of Apc and DG Best Agenda, Ahmed Lawan Blast Commissioner of Information Alh Ahmad Sajo, and seeking his withdrawal from Bindow Government.
Lawan expressed his anger over what was happen in just concluded Leadership award in Abuja, where Information Commissioner failed to provide documentary of Bindow works and given Biography of the Governor by himself instead of award organizers.
Meanwhile, PRO Sautus Sunnah and entire leadership of Apc, unsatisfy with the action of Information Commissiner.
Recalled that the Governor of Adamawa Bindow Jibirilla awarded Leadership of the year by Leadership Newspaper along side two Governors and Acting EFCC Boss Magu.
Governor Bindow is now on leaves for two weeks.

16/03/2017

==LABARUN YAU 16-03-2017== DAGA Mustafa Bello Maigari,

*Shugaba Buhari ya gana da Gomnonin Jihohi 36 a Taron tattalin arzikin kasa da ya gudana a fadar shugaban kasa.

*Kotu ta tasa keyan Sohon shugaba NNPC Andrew Yakubu, zuwa Kuje Prison, bayan k**a makudan kudade a gidansa da hukumar EFCC tayi.

*Shugaban Hukumar Custom Hamid Ali ya bayyana a gaban majalisa ba tare da Uniform ba, inda Majalisar ta Umurceshi da ya sake bayyana a ranar Laraba kuma sanye da Uniform.

*Shahararren Malamin Addinin Musuluncinnan Huseini Yusuf Mabera yena shirin Maka Pastor T.B Joshua Kotu domin ambaton 'Jesus Christ' da yake a masayin Allah ako da yaushe.

*Majalisan Jihar Kaduna ta musanta rade raden da ake yayatawa kan cewa za ta tsige Gomna El-Rufa'i.

*Hukumar Hisba ta shirya kai yanmata 120 da tak**a a jihar Kano bisa laifin Karuwanci Kotu, inda ciki harda wayanda basu kai shekaru 18 ba.

*Kwankwaso ya zargi Atiku da Ganduje bisa yunkurin kafa wata Jammiya mai suna APDP, inda yace shi dei yena Apc.

* Gomnan Bayelsa ya ziyarci sohon shugaban Najeriya Babagida a gidan sa dake Minna, dangane da rikicin shugabancin Jammiyar PDP.

*In har baza a tabbatar da Magu a masyin shugaban EFCC ba don zargin da SSS take masa, to lallai ne Shugaban Majalisa, Bukola Saraki ya sauka daga mukamin sa tun da shi har kotu yaje, ba zargi kadai ba, cewar Ali Ndume.

*Ahmad Ahmad dan kasar Madagaska ne ya lashe zaben shugaban kwallon kafa ta nahiyar Afirka, inda ya kada shugaba mai ci Isah Hayatou. Ahmad ya samu Kuri'u 34 inda Hayatou ya samu 20, zaben ya gudanane a birnin Adis Ababa ta kasar Ethiopia.

15/03/2017

===LABARUN YAU 15-02-2017===
Daga Mustafa Bello Maigari,
*Buhari ya Jagoranci Zaman Majalisan zantarwa a yau bayan kwanaki sama da 50.
*Mutane da yawa s**a rasa rayukansu a dalilin tashin Boma Bomai da yan kunan bakin wake 4 s**a dasa, a Maiduguri.
*Hukumar DSS ta sake rubutawa majalisa wasika akan karta amince da Magu a masayin Shugaban hukumar EFCC.
*Majalisan Dottawa ta sake kin amince da Ibrahim Magu, a karo na biyu, bayan Amsa tambayoyi da yayi a gaban majalisa.
*Hukumar Custom ta Janye 'Custom Duties' akan soffin motoci bayan ganawan da hukumar tayi da majalisa.
*Majalisan Dottawa ta bawa shugaban Custom Hamid Ali umurni da yabayyana a gabanta a gobe ko ta saka a k**aci.

Address

Gurin Road, Margire Ward Fufore, Adamawa
Fufore
MEDIAACTION

Telephone

08102833648

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MBM Global Media 2 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category