28/09/2022
Sallallahu,alaihimwasallam
Please � we need serious issues in this page
28/09/2022
Sallallahu,alaihimwasallam
Yana zuwa gurinki hira da nufin neman aure, amma dazaran Kince yaturo manya ai maganan aure sai yace maki wai baigama ginin gidan saba, to atunaninku me yakawoshi Bayan bai shirya Aure ba?
Slm yan uwa da abokan arziki, shin ko kuntaba tunanin me yake hana fafi yawan kyawawan yammata aure alokacinda yakamata? Shin atunaninku me yake jawo hakan? Sannan Menene mafita?