22/11/2025
Matsugunan ’yan gudun hijira 40 sun ƙone bayan tashin gobara a sansanin ’yan gudun hijira na Mafa da ke Jihar Borno.
Karin bayani 👇https://aminiya.ng/gobara-ta-lalata-gidaje-40-a-sansanin-yan-gudun-a-borno/