Government Unity Secondary School Ringim

Government Unity Secondary School Ringim Government Unity secondary school Ringim

25/07/2026

Daga 2006 zuwa 2013 mafiyawancin yan Unity suna da sha'awar aikin Military wannan yasamo asali ne da al'adar cadet club na makarantar da kuma yanayin horon da dalibai ke samu.
Me kuke tunawa game da cadet?

25/07/2026

An samu chanji sosai a Unity, Daga shekarar 1990 zuwa 2010 A lokacin zakuga Gardawa ne a cikin Unity,Jibga jibgan mutane, amma daga 2020 kuma idan kaje Unity ka dauka Primary school ce kaje.

23/07/2026

Ranar Friday ranar Fita gari ce,
Ina kake zuwa idan ka fita gari??

23/07/2026

Assalat assalat,
Senior part atashi ayi Sallah.

20/07/2026

Daga nan zuwa nan duk naki ne.
đŸ˜…

12/07/2026

Kuna sane da cewa haura katanga haramun ne a Unity.
Sau nawa aka taba k**a ka a gari??

10/07/2026

Watan July ne mafiyawanci ake Candy a Unity,
A wace shekarar ne kayi candy?
Yi mentioning din Abokin karatunka da kukayi karatu tare.

10/07/2026

Ina masu hular mu??
Wace hula aka baka??
Wane matsayi ka riqe?
A wace shekarar??
A wannan makaranta mai dinbin Tarihi.

10/07/2026

Idan yau akace kazama commissioner na ilmi ko wani mai fada aji a jigawa me kake da burin gyarawa a Unity?

10/07/2026

Bayan Kammala karatu,
Yanzu a wane matakin rayuwa kake ne?

Address

Dutse

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Government Unity Secondary School Ringim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category