Abu-Hafiza Online Islamic School

Abu-Hafiza Online Islamic School ABU-HAFIZA ONLINE ISLAMIC SCHOOL IS A SCHOOL TO TEACH AL-QUR'AN, ALPHABET AND TAJWEED.

24/07/2023
06/06/2023

ABU-HAFIZA ONLINE ISLAMIC SCHOOL tana Kara kira ga Yan uwa musamman masu burin koyon karatun Al-Qur'ani mai Girma, kada ku bari Wannan dama ta wuce ku. Wannan makaranta dama ce fa wadan da Basu da lokacin zuwa makaranta. Shi Kuma Neman Ilimi wajibi ne inji ANNABI S.A.W.

Assalamu Alaikum warahamatullah! Muna yiwa Yan uwa fatan alkhairi. Muna Sanar da Yan uwa wannan makaranta Mai suna : ABU...
13/05/2023

Assalamu Alaikum warahamatullah! Muna yiwa Yan uwa fatan alkhairi.
Muna Sanar da Yan uwa wannan makaranta Mai suna : ABU-HAFIZA ONLINE ISLAMIC SCHOOL, Mun BUDE ta Domin Bada gudun-mawa ga Yan uwa, musamman wadan da Basu da lokacin zuwa makaranta ko zuwa wuraren karatu Domin samun ilimi na addini da Kuma sanin yanda zaka/ki bautawa Allah duk saboda aiyuka na yau da kullum.
Haka zalika wannan makaranta Mai albarka anyi ta ne kadai Domin gudanar da karatu online Ma'ana ta hanyar yanar gizo (Kana gida ko kana wurin aikin Ka).
Kuma wannan makaranta tana da Section guda biyu, k**ar haka :
1) MEN SECTION: wannan 6angare ne na makarantar Maza, Kuma a wannan 6angaren Babu mata a ciki, k**a daga kan dalibai har malamai duk Maza ne Domin samun privacy.
2) WOMEN SECTION: Wannan 6angaren makarantar mata ce zalla, haka zalika malamai na Wannan makaranta mata ne Yan uwan su Domin samun privacy a matsayin su na iyaye mata.

Makarantar Abu-Hafiza Online Islamic School A kowanne section Yana da DEPARTMENT Guda biyu (2). Gasu k**ar haka:

1- TAHFIZ: Wannan département din shi 6angare ne na HADDAN AL-QUR'ANI zalla, Kuma ana karantar da darasi k**ar haka:
✓ Al-Qur'ani
✓ Huruuf
✓ Tajweed

2- ISLAMIYYA: Wannan département din, shi Kuma 6angaren Yan TAQARA ne, Ma'ana wadan da ba HADDA zasuyi ba, Kawaï BIYE zasuyi. Suma ana karantar da su darasi k**ar haka :
✓ Al-Qur'ani
✓ Huruuf
✓ Fiqihu.

Haka zalika wannan makaranta Mai albarka, tana gabatar da karatun ta a ranaku k**ar haka:
∆ JUMA'A

∆ ASABAR

∆ LAHADI

Sannan wannan makaranta ta fitar da lokaci Wanda zai Iya zama dai-dai ga duk mai bukatar shiga wannan makaranta. Lokacin shine k**ar haka:
{ 8:10pm ZUWA 9:20pm}

Ga Mai bukatar shiga wannan makaranta, sai ya garzaya address din mu na yanar gizo:

www.abuhafiza.com.ng
Ga Mai bukatar Karin bayani sai yayi magana ta hanyar WhatsApp k**ar haka:
07062921198

12/05/2023

Address

Dutse

Opening Hours

Friday 20:10 - 21:20
Saturday 20:10 - 21:20
Sunday 20:10 - 21:20

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu-Hafiza Online Islamic School posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category