Trump ya yi ikirarin ceto Kiristoci a Najeriya, amma Musulmi na cin nasara a New York
UMSKY
this page would help you to learn something better for all muslim
05/11/2025
05/11/2025
Zohran Mamdani ya zama Musulmi na farko da ya lashe zaɓen Magajin Birnin New York na Amurka.
Allah kenan Mai yadda yaso suna son yakar musulumci Amman kuma Yana Kara karfi a kasarsu
26/10/2025
Wayar Masussuka Da Dangungu 📱
MASUSSUKA: Yawwa Kana Jina Malam Usman, Dalilin Dayasa Kaga Kwana Biyu Na Tsagaita Wuta Akan 'Yan Dariqa Shine, Sonake Shehun Nansu Su Gama Yarda Dani Saboda Ta Hakane Kawai Zamu Iya Samun Mabiya (miliyoyi) Daga Cikinsu, Daga Lokacinda Muka Tabbatar Da Cewa Mun Gama Debe Musu Mabiya, Daga Nan Semu Dawo Muci Gaba Da Ragargazar LittafinSu Na Jawahirul Ma'ani Kamar Yanda Muka Saba A Baya
DANGUNGU: Amma Meyasa Baka Zuwa Wajen Salafaya Domin Samun Mabiya Daga Cikinsu?
MASUSSUKA: Aaa Malam Usman Wayannan Salafawan Da Kake Gani Alqur'an Bazamu Iya Samun Mabiyi Ko Daya Daga Cikin Suba, Saboda Mutane Ne Masu Taurin Kan Tsiya, Ga Shegen Wayo, Saboda Haka Gwanda Muci Gaba Da Bibiyar Yan Dariqa Saboda Kaga Sune Basuda Wayo Kamar Salafawa
DANGUNGU: Toh Amma Meyasa Naga Ka Futo Kana Cewa Yanzu Kayi Hankali Shiyasa Ka Dena Sukar Salatul Fati Alhalin Kuma Kasan Cewa A Aqidar Su (Yan Dariqa) Tafi Littafin Allah (Alqur'ani) Daraja
MASUSSUKA: Hmm! Yokai Banda Abunka Malam Usman Ai Wannan Dabara Ce Kawai Nakeyi Musu, Tunda Naga Basuda Wayo, Su Sun Dauka Cewa Da Gaske Nake, Ai Kaima Kasan Wannan Maganar Dana Fada, Ba har Cikin Zuciya Taba, Sonake Idan Nagama Tattarasu A Waje Guda, Bayan Sun Gama Aminta Dani, Kwatsan Lokaci Daya Se In Futo Musu Da Hakikanin Suffata (Ta Qur'ani Zallah)
DANGUNGU: Toh Shikenan Amma Dai Ya Kamata Kasan Yanda Zaka Dunga Tunkarar Salafawan Nan Don Naga Sun Matsa Da Yawa, Kullum Burunsu Su Tona Mana Asiri A Social Media
MASUSSUKA: Kai Dai Bari Malam Usman, Wallahi Kullum Da Bakin Cikin Salafawan Nan Nake Kwana Nake Tashi, Gaba Daya Sun Sakoni A Gaba, Ina Gini Suna Rushemun, Su Kadaine Matsalar Mu A Nigeria Yanzu, Shiyasa Kullum Nake Addu'a Allah Ya Kawo Bala'in Daze Halak@ Salafawan Nigeria Baki Daya, Kaga Daga Nan Semuci Karanmu Babu Babbaka🙅.
Reporter
Malama Fatima Haruna ✍️.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Dutse