24/08/2026
Live Stream
Tafsirin Alqur'ani Maigirma Wanda Shugaban Majalisar Malamai Jibwis Dukku Nhq Jos Sheikh Abdullah Adamu Shabewa Tare da Hafiz Usman Isa Suke Gabatarwa Anan Masallacin Jumma'a Na Daya Dake Kusa da FCMB DUKKU Allah yasaka da Alkhairi