14/03/2019
GAYYATAR DAURIN AURE DA WA'AZI
Sheikh Dr. Muhammad Kabir Haruna Gombe, A madadin
iyalan Sheikh Abdulbasir Isa Unguwar Maikawo, yana
gayyatar al'umman musulmai zuwa daurin auren 'ya'yan
Sheikh Abdulbasir Isa tare da gagarumin wa'azi na walimar
auren.
Ma'auratan sun hada da:
1. Maryam Abdulbasir Isa tare da angon ta Imrana Isma'il
2. Khuzaifa Saleh tare da amaryar sa Asiya Usman
Za'a daura auren ne da yarddar Allah a ranar jumma'a
9/7/1440 wanda yayi daidai da 15/03/2019 a masallacin
Umar Ibn Khaddab a garin unguwar Maikawo, karamar
hukumar Kankara na jihar Katsina.
Manyan baki sun hada
da:
1. Sheikh Dr. Imam Abdullahi Bala Lau (Shugaban Kungyar
IZALA na tarayyar Nijeriya
2. Alh Muhammadu Bawa (Mai martaba 'Yandoton tsafe
3. Alh Muhammadu Bawa (sarkin dankon bunkuyun)
4. Alh Usman Muhammad
5. Engr Mustapha Imam Sitti (Daraktan Agaji na kasa)
6. Justice Musa Danladi Abubakar (babban mai shari'a na
jihar Katsina)
Masu Masaukin Baki
Sheikh Yakubu Musa Hassan Sautu Sunnah (Shugaban
IZALA na jihae Katsina)
Hon. Anas Isa (shugaban karamar hukumar Kankara)
Ambasada Abdullahi Garba
Abdul'aziz Yuguda (Commander)
Manyan Baki:
-Alhaji sabiu kalla maradi
-Alhaji yusufu lawal sarkin fauwan katsina .
Malamai masu wa'azi
Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe
Dr. Abdullahi Saleh Fakistan
Sheikh Abubakar Gero Argungu
Injiniya Aliyu Burga
Sheikh Aminu Liman Funtua
Sheikh Aliyu Abdullahi Talex
Dr. Isma'il Kumo
Da sauran malamai.
Shaikh Dahiru yahya maradi
Allah ya bada ikon zuwa, Amin.