21/08/2024
Assalamualaikum WarahmatulLah
A madadin ɗaukacin ɗaliban Science College Dawakin Tofa aji na 2017 muna miƙa saƙon ta'aziyyar mu ga iyalai, malaman wannan makaranta da al'ummar musulmi baki ɗaya bisa rasuwar haziƙin Malami, Mallam Kabir Mato Bichi. Allah ya gafarta masa ya kyautata makwancin sa ya baiwa iyalansa haƙurin rashin sa Amin ya Allah.