23/12/2024
*SANARWAR WA’AZI.*
Assalamu alaikum.
A madadin Kwamitin Da'awah Muna farincikin gaiyatar ‘yan-uwa Musulmai zuwa wajen *WA’AZUZZUKA* wadanda *DR. JAMILU YUSUF ZAREWA* zai gabatar kamar haka :-
*1- _Ranar_* :- Laraba 25\12\2024 (23 - Jumada thani -1446)
*_Wuri_* :- Masallacin Chiroma tashar kudu Daura.
*Maudu'i* :- Matakan tarbiyyar yara a musulumci
*_Lokaci_* :- Tsakanin sallar magriba da Isha'i .
*2- _Ranar_* :- Alhamis 26\12\2024 (24 - Jumada thani -1446)
*_Wuri_* :- Kanti primary School Daura, wajen taron walimar *Madrasatul bayan*.
*_Lokaci_* :- Daga 9:30 zuwa 1:00 na rana.
Allah ya bada ikon halarta Ameen.
🎤 Ibrahim Murtala
@ JIBWIS Daura 23/12/2024