08/03/2025
*TSARABAR RAMADANA 08*
_Da yawan Matan da ke Koken Cewa Mazan da ke Zuwa Garesu, ba Maganar Aure ke kawo su ba, zaka samu Matan da basu shigar kirki ne yayin da zasu Fita, domin Hatta Ƴan Iska Matar Kwarai suke Nema da Aure_
*Abu Hafsah✍️*