Arewa Programmers

Arewa Programmers Explore Arewa programmers: innovation, expertise, vibrant spirit.

"Building a successful app requires effort, patience, and the right investment to help it grow."
05/02/2025

"Building a successful app requires effort, patience, and the right investment to help it grow."

A great app isn’t just built with code—it needs vision, persistence, and the right resources to grow.In Hausa"Kirkirar a...
03/02/2025

A great app isn’t just built with code—it needs vision, persistence, and the right resources to grow.

In Hausa

"Kirkirar app ba kawai rubuta code bane—yana bukatar hangen nesa, jajircewa, da kuma kudade don tafiyar dashi."

"Code can build an app, but funding helps it grow."Arewa Programmers
02/02/2025

"Code can build an app, but funding helps it grow."

Arewa Programmers

🤣
25/03/2024

🤣

Future of programming 😅
24/03/2024

Future of programming 😅

Masu sha'awar koyan kirkirar app ga wasu kadan daga cikin ire-iren App Developers da muke dasu1.Android Single App Devel...
30/12/2023

Masu sha'awar koyan kirkirar app ga wasu kadan daga cikin ire-iren App Developers da muke dasu

1.Android Single App Developer- Wannan bangaran shine wanda mutun kawai ze iya kirkirar App ne na offline

1. Android UI/UX Designer- Wannan shine bangaran ilimin kwalliyar App wato yadda interface din app din zeka sance wato su Android UI/UX sune zasuyima kwalliyar app ta yadda duk wanda ya kalleshi zebashi sha'awa amma su kawai kwalliyane nasu.

2. Android Game Developer-Wannan kuma sune bangaran masu kirkirar Games na android.

3.Android Front End Developer - Wannnan kuma sune bangaran da keda cikakken iko da app wato zasu iya kirkirar Online App ko Offline App kamar de Facebook, WhatsApp dadai sauransu suna da damar da zasu iya sarrafa app dinsu ko ina yaje daga inda suke insukaso zasu yi switch off dinshi ko kuma su kunnashi za kuma su iy dakatar dakatar dakai insuka so daga app dinsu.

6. Android Security Developer - Wannan kuma sune bangaran masu tema kawa wajan kirkirar App din da suke bada kariya a waya ko kuma su kirkirar domin detect nawani yunkurin hacker toh wadannan bangaran insuka so suna iya canzawa zuwa masu kwasar bayanai batareda kasaniba.

For more update follow our page
👇
Arewa Programmer's

29/12/2023

Wane Feature ne kuke ganin zakuji dadinshi idan muka sakashi a App dinmu?

Shin ko kasan cewa yiwa wayar wani n Bypass Google Account wato ka fiddama wani waya daga  Google Account bayan yayi res...
27/12/2023

Shin ko kasan cewa yiwa wayar wani n Bypass Google Account wato ka fiddama wani waya daga Google Account bayan yayi restore dinta batareda tuntubar hukuma ba wani babba laifine ko da ace me wayarne ya kawoma hakan ze iya sa a daureka a gidan yari.

Kuyi Sharing dan Allah domin mutane sukiyaye.

HANYOYIN YIN HACKING DIN APPSAkwai applications da zamu dinga gani sai ka biya kudi idan kanaso kayi amfani da su, to za...
27/12/2023

HANYOYIN YIN HACKING DIN APPS

Akwai applications da zamu dinga gani sai ka biya kudi idan kanaso kayi amfani da su, to zan kawo jerin sunayen apps din da zamuyi amfani da su gurin hacking wadannan applications din da cikakken bayanin yadda za'ayi amfani da su daya bayan daya.

Wadannan sunayen Application din duk Guda daya idan ka mallakeshi zai baka damar Yin Hacking na kowane Application idan ana biyan kudi zaka dinga amfani dashi free kamar irin App na Arewa24 da kuma sauran Games
Ga sunayen hacking apps din a Kasa amma sede yana da kyau kusani babu su a PlayStore saboda dukansu sun saba da policy nasu

Gasu kamar haka
👇
1) Lucky patcher
2) xmod Game
3) Hacker bot
4) freedom apk
5) cheat engine
6) leo playcard
7) cree hack
8) Game guardian

Zaku iya samin su a Google kuyi search din sunayen su
sai kuyi download.

Follow us on our page
👇
Arewa Programmer's

Address

Daura

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Programmers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Arewa Programmers:

Share