Ma'ahadu Muftil Madinati Darazo

Ma'ahadu Muftil Madinati Darazo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ma'ahadu Muftil Madinati Darazo, Private School, Darazo.

SAKON TAYA MURNA Hukumar wannan makaranta mai albarka tana mika sakon taya murna ga iyaye da ɗaliban da s**a sami nasara...
12/07/2026

SAKON TAYA MURNA
Hukumar wannan makaranta mai albarka tana mika sakon taya murna ga iyaye da ɗaliban da s**a sami nasara a gasar karatun Alqur'ani Maigirma ta JIBWIS NHQ JOS Reshen karamar hukumar Darazo wacce aka gabatar a garin Yalwan Darazo satin da ya gabata.
Muna rokon Allah Ya ƙara musu Albarka.
muna rokon Allah Ya fimu yabawa 🤲

ALHAMDULILLAHI Yau kenan yayin da aka gudanar da bikin bude gasar karatun Alqur'ani Maigirma ta JIBWIS NHQ JOS reshen ka...
27/06/2026

ALHAMDULILLAHI
Yau kenan yayin da aka gudanar da bikin bude gasar karatun Alqur'ani Maigirma ta JIBWIS NHQ JOS reshen karamar hukumar Darazo ƙarƙashin jagorancin Alkali Muhammad Sani Nahuta wanda ke Gudana a ofishin Coordinator wato Mal Mustapha Salisu Nahuta.
Yan takara sun fafata daga kan Izu 5 har zuwa Izu 20 mata.
Idan Allah Ya kaimu za'a cigaba da misalin karfe 09:00am Sannan a rufe tare da mika kyautuka ga wadanda s**ayi nasara.
Muna rokon Allah Ya bamu gagarumar nasara 🤲

27/06/2026

MASHA ALLAH
Yayin da Ɗaya daga cikin Ɗalibai mai suna Abduljawad Sulaiman Abdullahi yake fafatawa a gasar karatun Alqur'ani Maigirma ta JIBWIS NHQ JOS reshen karamar hukumar Darazo dake gudana yanzu haka a garin Yalwan Darazo.
Yana fafatawa a bangaren izu 5.
Muna rokon Allah Ya bamu gagarumar nasara 🤲

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.Allah Yayi rasuwa ma Alhaji Abubakar Isah.(Sarkin Kudun Darazo) wanda shine mamallak...
12/05/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.
Allah Yayi rasuwa ma Alhaji Abubakar Isah.(Sarkin Kudun Darazo) wanda shine mamallakin wannan makaranta mai albarka da muke karantarwa a cikin ta.
Muna rokon Allah Ya gafarta masa Yasa ya huta.
Jinya da yayi fama da ita Allah Yasa kaffara ce🤲

17/02/2026

ASSALAMU ALAIKUM
hukumar makaranta tana sanar da iyayen yara in sha Allahu za'a fara daura ranar Asabar 04/09/1447=21/02/2026.
Kuma daga yanzu har zuwa ranar da za'a fara karatu kofar registration a buɗe take.
Allah Ya bamu nasara

03/01/2026

ALHAMDU LILLAHILLAZI BINI'IMATIHI TATIMMUSSALIHAT

28/12/2025

Sheikh Salihu Sulaiman Ningi shine Babban Malami mai jawabi a wajen Walima.
Mai Martaba sarkin Darazo shine Uban Taro Arc Usman Ya'u Darazo zai kasance Babban bako yayin da Alkali Muhammad Sani Nahuta shine zai kasance mai Masaukin baƙi .
Allah Ya bada ikon Halarta

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah.Hukumar wannan makaranta mai albarka tana farin cikin gayya...
28/12/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah.
Hukumar wannan makaranta mai albarka tana farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmai ciki da wajen Darazo zuwa wajen gagarumar walimar yaye Ɗaliban ta mutum 60 a karo na biyu In sha Allahu.
Wanda za'ayi kamar haka
RANA: Asabar 03/01/2026
LOKACI: 10:00am
WURI: Harabar Makarantar Ajiyari Primary School Darazo.
Muna rokon Allah Ya bada ikon Halarta Amin.
Sanar Daga
Mal Sulaiman Abdullahi Darazo
Shugaban Makaranta.

Kyautar Turamen zannuwa ƴan Naira Dubu goma (₦10,000) Daga shugaban Makaranta ga Ɗalibai mata su 17 da s**a kammala Hadd...
29/11/2025

Kyautar Turamen zannuwa ƴan Naira Dubu goma (₦10,000) Daga shugaban Makaranta ga Ɗalibai mata su 17 da s**a kammala Haddar Alqur'ani Maigirma a Daura ta azumin da ya gabata.

Address

Darazo
750106

Opening Hours

Tuesday 05:30 - 06:40
Wednesday 05:30 - 06:40
Thursday 05:30 - 06:40
Friday 16:00 - 18:00
Saturday 08:30 - 11:30
Sunday 08:30 - 11:30

Telephone

+2348081661314

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ma'ahadu Muftil Madinati Darazo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ma'ahadu Muftil Madinati Darazo:

Shortcuts

Share

Category