Dandalin Fahimtar Juna

Dandalin Fahimtar Juna Anbude wannan page ne sabida tinataswa da nishadantarwa dakuma wayar da kan al ummah tare ilmanatarwa na addinin islama.

08/12/2023

اللهم صل وسلم على نبينا محمد.🌹🌹🌹

28/05/2023
28/05/2023

Allahumma Salli wa sallim ala Nabiyina Muhammad
🌹🌹🌹

28/04/2023

Astagfirullah!
Astagfirullah!!
Astagfirullah!!!

02/11/2020

2⃣7⃣

Kar ka zargi wanda ya caba maka bakar magana a yayin da ka so ka ci masa mutunci a gaban jama'a da sunan kana masa nasiha.

✍🏽 أخوكم في الله
Copied from: *_Umar Shehu Zaria_*
30/10/2019

06/09/2020

Wata Addu'a da Manzon Allah (sallahu alaihi wa Salam) yayi mai zafi ga shuwagaban ni.

Ya daga hannu cikin dakin ummuna Aisha yace "Ya Ubangiji dukkan wanda ya jibinci lamuran al'ummata, ya Shugaban ce su, inyayi musu sauki sukaji dadin gudanar da mulkin sa, bai zalince su ba, Ya Ubangiji ka sauka ka masa!

Sannan Manzon Allah ya cigaba da cewa "ya Ubangiji, dukkan wanda ya Shugabanci al'ummata, kuma ya jefa su cikin kunci, cikin halin kakani kayi, Ya Ubangiji ka kuntata masa, ka kuntata masa, ka kuntata masa!

Ya Ubangiji ka Kawo wa Al'umma Saukin Kunci Rayuwa da Suke Ciki, Amin.

19/08/2020

Mafi kololuwar daraja ga dan adam Allah ya azur ta shi da kwanciyar hankali.

Allah ya albarkaci rayuwan mu da nutsuwa da wadatar zuci.

Peace of mind.

29/07/2020

Fasting on the Day Of Arafah Wipes away Sins of two Years The Year before and the year after.

Don't Forget to Fast Tomorrow Thursday 30_July_2020.

20/06/2020

A ranar da ka koma ga ubangijin ka, kabar mastayin ka A ranar ne kuma wani ke farin cikin samun wajen da ka bari.
Yi kokarin barin hali na kwarai.

11/06/2020

Ya Allah ka yaye damuwar dukkanin bayin ka da ke cikin damuwa, ka sanya farin ciki da hakiri a zukatan su.

06/05/2020

Ka zamo mai kyauta ta zato ga abokan zaman ka domin rashin hakan kan haifar da rashin fahimta a tsakanin ku.

Nasiha ce..

31/10/2019

Address

Damaturu
GEIDAM

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Fahimtar Juna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category