26/09/2026
SANARWA TA MUSAMMAN
JIBWIS National Headquarters, Jos – Yobe State Chapter na gayyatar daukacin al'umma zuwa taron Kaddamar da Asusun Taimako (Appeal Fund Launch) domin tallafawa manyan ayyukan ci gaban Da'awah a jihar Yobe.
Manufofin Taron: Gina Sabon Sakatariyar JIBWIS ta zamani a Damaturu.
Siyan motocin Toyota Hiace guda uku domin ayyukan Da'awah.
Rana: Asabar, 03 Oktoba 2026
Wuri: W.B Samba Multipurpose Hall, GGC DAMATURU
Muna kira ga daukacin 'yan uwa da masoya addini da su bayar da gudummawarsu domin samun rabauta a wannan aiki na alheri.
Duk wanda ya taimaka wajen aikin alheri, yana da ladan masu aikata shi.
Account Details:
2010873469 – First Bank
Don bayar da gudummawa ko neman ƙarin bayani:
State P.R.O: 07034250445
Allah Ya saka da alheri, Ya sanya gudummawar ku ta zama Sadaqah Jariyah.
Ameen. 🤲🏻
JIBWIS National Headquarters, Jos – Yobe State Chapter.