Sarki Sanusi Lamido Sanusi
Muhimmiyar Shawara Ga shugaba
Buhari Domin Ceto Kasarmu Nijeriya.
*Ya Kamata Canji Ya Soma Daga
Majalisa
* Sanata na karbar Naira Miliyan
36,000,000 kowane wata*.
Idan aka raba gida biyu yana karbar
Naira Miliyan 18,000,000, ragowar
*Naira Miliyan 18,000,000 za a iya
amfani da su wajen daukar 'yan
Nijeriya 200 aiki kowa ya rika daukar
albashin Naira Dubu 90,000 kowane
wata.*
Idan aka yi mutum 200 sau adadin
Sanatocin mu 109 hakan na nufin za
a dauki 'yan Nijeriya *dubu 21800
aiki *.
A takaice 'yan Nijeriya 200 za su iya
rayuwa a wadace da rabin albashin
Sanata na kowane wata.
*Dan Majalisar Wakilai na karbar
albashin Naira Miliyan 25,000,000
kowane wata.*
Idan aka raba albashin gida biyu ya
zama Naira Miliyan 12.5million a
wata. Ragowar *Naira Miliyan 12.5
za ta isa a dauki 'yan Nijeriya 135
aiki su rika daukar albashin Naira
dubu 92,500 a wata*.
'Yan Nijeriya 135 sau adadin yawan
'yan Majalisar Wakilai 360, hakan na
nufin za a dauki 'yan Nijeriya *dubu
48600 aiki*.
'Yan Nijeriya 135 za su rayu a
wadace da rabin albashin dan
Majalisar Wakilai.
*Don haka Baba Buhari gwamnatin ka za ta iya daukar 'yan Nijeriya dubu
70,400 aiki da za a rika ba su
albashin Naira dubu 90,000 wasu
kuma Naira dubu 92,500. Kuma cikin
ruwan sanyi ta hanyar RABA
ALBASHIN Sanatoci da 'yan
Majalisar Wakilai!!*
Ka gwada yin wannan lissafin ya mai
girma Shugaban Kasa....
Yanzu aikin kowane dan Nijeriya ne
ya yada wannan sako domin
Sanatoci da 'yan Majalisar Wakilai su
san a dalilin albashin da suke dauka
mutane nawa ne ba su da aiki a
Nijeriya..
*Ya kamata SAUYI ya fara daga
MAJALISA!*
A taimaka wajen yada sakon nan!!
*ALLAH YA TAIMAKI NIJERIYA*
Real Abdulhamid Garba Damaturu
Abdulhamidgarbasamba communication center nayi nawa word damaturu Yobe State
Happy Friday everyone
13/02/2017
Here is my son well come to the world
04/02/2017
HATTARA DA SABON SALON YAN-SHI'AH!!!
Yan addinin shi'ah sun bullo da wani salo na
shi'antar da yara marayu. Sun fara bi unguwannin
musulmai suna neman yara marayu kanana, suna
masu al-kawarin ilmi kyauta tun daga Nursery har
Jami'ah. Kuma gurin kwana, abinci, tufafi da
sauran ababe more rayuwa kyauta. Sukan ce duk
yaron da zasu dauka ba a bukatan komai tareda
shi in ba rigan jikinsa ba, duk komai za a bashi.
Suna amfani da wasu agent maza da mata gurin
tattaro masu marayun.
Daga cikin sharudan da suke badawa shine: ba a
yarda iyaye ko yan-uwa su rinka yawan kawo ma
marayun ziyara ba, suna son ziyaran ya zama
kamar sau biyu a shekara kacal.
A jiya aka kaddamar da wannan mummuna shiri a
makarantar primary na Gwamnati dake Abuja Road,
Hayin-Tarotaro, Rigasa, Kaduna. Wacce take
jagorantan shirin itace wata yar shi'ah mai suna
Rabin Hajiya Inno. Sa'annan makarantar da zasu
kai yaran wai tana Maraban Jos, Kaduna.
Jama'ah muyi hattara domin "kuda gurin kwadayi
anka mutu". A yada wannan sakon domin sunanan
suna bin Unguwanni.

Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Nayi Nawa Word Damaturu
Damaturu