A U M Engr Abdul katauri

A U M Engr Abdul katauri

Share

University of maiduguri

27/12/2025
06/07/2023

Sakon Mu!

Muna daidai gabarda maigirma Gomna His, Excellency Hon. Mai Mala Buni yake shirin dawowa daga kasa maitsarki kuma in sha Allahu muna kyautata zaton akwai alkarai dadama wanda Gomna zaiyi.

GASAKON MATASAN YUSUFARI ZUWA GAREKA

Megirna Gomna idan Allah yasa kadawo lfy cikin bada mukamai na siyasa dazakayi, muna Neman alfarmar kujerar wakilci ga Honourable Saleh Zangi matashi mai matasa wanda kokarinsa da himmarsa akanka tafi karfin awun mizani, kuma in sha Allahu muna kyautata zaton akwai abunda zakamasa narama saka alheri dazuwaga alkhairai.

Kwanaki munyi magana akafar sada zumunta ta Facebook, Tweeter, kuma muna kyautata zaton kaga bukatarmu.

03/06/2023

Katauri

Photos from A U M Engr Abdul katauri's post 16/04/2023

Allah Ya Karbi Ibadun Mu Yasadamu Da Daren Laylatul Kadri.

Our very own DG Hajiya Fatima Umar Gwamnaty Mairiga

28/03/2023

A RICH KID WILL THINK THIS IS A RAT POISON

22/03/2023

Muna Kira zuwa ga Mai Girma Gwana Mai Mala da kada ya saurari wadannan Yara Yan Maula masu matattun zuciya wahalallu masu janyowa matasa zagi masu yin tattaki daga sassan jahar yobe domin zuwa cikin garin damaturu Dan tayashi murnar cin zabe

Dukda wasu wawaye a Jam''iyance bazasuji dadin wannan posting inba Amma ayi hakuri bazamuga Ana Batawa matsan jaha suna muyi shiru ba wannan shine Gskyr xance Afadi Gaskiya Komai Dacinta

✍️✍️ Barden Yobe Dattawan Facebook
✍️✍️ Copy -KATAURI-

20/03/2023

Dafa bokitin ka miƙo min ƙafafun ka nan 😂😂😂😂

Wato malam tsakanin mu da iyayen mu saidai godiya, Allah ka saka musu da gidan aljanna mafificiya.

Daga -KATAURI-

20/03/2023

Kana bin mutum a siyasa in baitai makekaba ko Baiyi Maka ranaba Yaushe zai taimakeka

Malam ba a taimako a kiyama
Matasa Akama Iyayen Gida Nagari Bawanda Sukesonku kawai Suna Baku Na Databa Kuna Posting nasu Ehe

19/03/2023

QUESTION
If Miss BINANI is called her Excellency, how can you call her Husband?

Want your school to be the top-listed School/college in Damaturu?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Yusufari
Damaturu