Madarasatus Sabilul Huda Ali Marami

Madarasatus Sabilul Huda Ali Marami Knowledge is light العلم نور

HOTUNA:Yadda aka gudanar da assembly na sati na takwas (8) Zango na biyu (Second Term) na karatu a wannan Islamiyya mai ...
20/09/2026

HOTUNA:

Yadda aka gudanar da assembly na sati na takwas (8) Zango na biyu (Second Term) na karatu a wannan Islamiyya mai Albarka dake ciki Ali Marami Damaturu Yobe State. Wanda anja Hankalin Yara ssai wajan dagewa da karatu ganin cewa Jarabawa Yana karatowa, daga bisa ni aka Kara jadda dawa Yara wajan Kula da tsabtar su da lfyn su.
Daga bisani kuma Muka Samu Barkwancin Baban mu wato Malam Muhd Sani Wanda yaja hnklin Dalibai wajan su Kula ssai da kuma suyi Amfani da abun da Ake koya musu a Islamiyya.
Duka wannan sun gudana ne karkashin jagorancin Shugaban makaranta wato Mal Shu aibu Ahmad Sambo
Wanda ya gudanar da Assembly kuma shine Malam Abubakar Sadeeq.

✍️
Abubakar Sadeeq
Karamin Su Autansu

HOTUNA:Yadda karatu ya cigaba da gudana a wannan Islamiyya Wanda muna sati na biyu da dawowa daga Hutu a cikin wannan Za...
19/08/2026

HOTUNA:

Yadda karatu ya cigaba da gudana a wannan Islamiyya Wanda muna sati na biyu da dawowa daga Hutu a cikin wannan Zango na biyu (second term).

SAKON GODIYA ZUWA GA MAI ANGUWAN ALIMARAMI:A madadin hukumar wannan makaranta na Sabilul Huda Ali Marami na Mika sakon g...
30/07/2026

SAKON GODIYA ZUWA GA MAI ANGUWAN ALIMARAMI:

A madadin hukumar wannan makaranta na Sabilul Huda Ali Marami na Mika sakon gdya da ban gajiya zuwa ga Alh. Ali Abba Jatau (MAI ANGUWAN ALIMARAMI) A bisa amsa gayyata da kuma halartar taron bikin Saukan Dalibai na Alqur'ani mai girma Karo na farko a wannan Islamiyya. Muna Farin ciki ssai da irin goyon Baya da muke samu dage bangaren Ku.

Allah ya saka da mafificin Alkhairi

✍️
Daga ofishin yada labarai na Islamiyyan

Invitation.......
25/07/2026

Invitation.......

Sanarwar walimar yaye/Saukan Dalibai a Makarantar Sabilul Huda Ali Marami SHUGABAN MAKARANTA Malam Shu aibu Ahmad SamboC...
12/07/2026

Sanarwar walimar yaye/Saukan Dalibai a Makarantar Sabilul Huda Ali Marami

SHUGABAN MAKARANTA
Malam Shu aibu Ahmad Sambo

CHAIRMAN NA ISLAMIYYA
Alh. Modu Yarima

SECRETARY NA ISLAMIYYA
Alh. Ahmad Abubakar

Amadadin Islamiyya na Sabilul Huda Ali Marami, Damaturu Yobe State

Na Farin cikin Gayyatan 'yan uwa musulmai, zuwa wajan Gagarumin Walimar yaye/Saukan Dalibai Karo na farko.

Wanda za'a yi Ranar Lahadi 26 July, 2026

UBAN TARO
Alh. Modu Yarima (Chairman na Islamiyya)
Mal. Muhammad Ibrahim (Chief Imam Ali Marami)

MANYAN BAKI:
√ Imam Yusuf Adam Muhammad (Chairman Jibwis Yobe State)
√ Dr. Sulaiman Muhammad Gana
√ Dr. Muhammad Dawud (Shugaban majalisar Malamai Jibwis Yobe State)
√ Sheikh Abubakar Umar Sufi
√ Malam Yakubu Isa (Chief Imam Shagari Masjid)
√ Dr. Abubakar Umar (E.S AISEB)

MASU MASAUKIN BAKI
√ Alh. Ali Ibrahim (Wakilin Lawani)
√ Alh. Ali Abba Jatau (Mai Anguwan Ali Marami)
√ Alh. Kasim Musa Bulama (Chairman na Ali Marami Committee)

MALAMI MAI NASIHA:
Dr. Muhammad Sulaiman Gana

MALAMI MAI DARASU:
Alaramma Mal. Hassan Abubakar

Da sauran Malamai da Alarammomi

Za'a fara babban taron me da karfe 09:00am Na Safe a ranar Lahadin.

Allah ya bada ikon Halarta. Ameen

Sanarwa daga:
Sakataren Yada labarai na Islamiyyan
Mal. Abubakar Sadeeq

Bismillahir Rahmanir RahimBayan godiya ga Allah madaukakin sarki Mai kowa Mai komi Wanda ya kawo mu wannan Rana talaba m...
08/07/2026

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bayan godiya ga Allah madaukakin sarki Mai kowa Mai komi Wanda ya kawo mu wannan Rana talaba muna cikin masu koshin lafiya. Muna Amfani da wannan damar wajan sanar da iyayen/wakilan Yara cewa ayau laraba 09 July 2026 ne aka bada Hutun Zangon karatu na farko (First Term) Wanda za a dawo a ranar Asabar 01 August 2026 wato za ayi Hutun sati uku (3).
Sannan ana gayyatan daukakin iyayen/wakilan Yara zuwa wajan walimar yaye/saukan dalibai na Alqur'ani mai girma Karo na farko, Wanda zai gudana k**ar hka:
Rana: Lahadi 26 July 2026
Lokaci: 09:00am na Safe
Wuri: Harabar makaranta Wanda ke kusa da massalacin juma'a na tsakiyar anguwan.

Muna Kira GA iyayen/wakilan Yara da a dagewa yaran da muraja,a na karatuttuka da akayi da kuma sauran littattafai.
Muna rokon Allah yasa Ayi Hutu lafiya kuma Allah ya Albarka ce my gaba Daya.

Sanarwa daga Shugaban makaranta wato Mal Shu aibu Ahmad Sambo.

✍️
Abubakar Sadeeq
Karamin Su Autansu

SANARWA SANARWA SANARWA Hukumar makarantan nan mai Albarka tana sanar da iyayen Yara cewa an bada Hutun kwana daya wato ...
23/06/2026

SANARWA SANARWA SANARWA

Hukumar makarantan nan mai Albarka tana sanar da iyayen Yara cewa an bada Hutun kwana daya wato gobe laraba 09/01/1448ah saboda muhimmam cin azumin Tasu'a da na Ashura Wanda ya k**a daga gbe zuwa jibi.
Muna rokon Allah ya bamu ikon azumtar wannan kwanakin.

Daga headmaster Islamiyya Shu'aibu Ahmad Sambo.

✍️
Abubakar Sadeeq
Karamin Su Autansu

HOTUNAYadda Sallar la asar ya gabata a Islamiyya Sabilul Huda kenn a yau laraba Wanda yayi dai dai da karshen sati na 10...
17/06/2026

HOTUNA

Yadda Sallar la asar ya gabata a Islamiyya Sabilul Huda kenn a yau laraba Wanda yayi dai dai da karshen sati na 10 na zangon karatu da ake gudanar wa a wannan Islamiyya.

Address

Gashua Road Damaturu
Damaturu

Telephone

+2349039131618

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatus Sabilul Huda Ali Marami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share