Madrisatul Ja'afar Bini Abi Dalib Area II Tsafe

Madrisatul Ja'afar Bini Abi Dalib Area II Tsafe Mun bude wannan shafi ne domin kawo maku dukkanin wani abu wanda ya shafi wannan Makaranta.

21/04/2026
12/09/2025

Madrasatu ja afar bin abi dalib area 2 tsafe hukumar wannan makaranta na farin cikin sanarda al ummar wannan gari cewa ta bude sashen koyon larabci cikin shekara biyu ga mata daga karfe 10:30 12:00 daga litinin zuwa alhamis kuma arabic board zata bada certificate domin karin bayani 08165786568

21/02/2025

Assalamu alaikum zuwaga yan uwa daliban wannan makaranta ta shirya musabuka ta haddar hadisan manzon Allah guda 100 na littafin mi atu hadis insha Allah zata gudana karshen watan biyar duk mai bukatar shiga zai sanarda shugaban makaranta ta wannan number 08165786568

19/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mudassir Ridwan, Abubakar Aguro Gummi, Ibrahim Sani, Umar Sulaiman, Gaddafi Aliyu, Abdullah Gabra, Yusuf M Nasidi Shugaba, M Kabir Muhammad, Real Kabir Dan Hausa, Abdulsamad Musa, Śŕ Ævďőőľ Jŕ Çhãpë, Salman Aliyu, Abba Ibrahim, Muhammad Adam, Ummu Muhammad

Address

Area II Tsafe
Chafe

Telephone

+2348165786568

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrisatul Ja'afar Bini Abi Dalib Area II Tsafe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category