12/04/2022
GASA TA MUSAMMAN TA KAFAR SADA ZUMUNTA, WACE KULLUM ZA’A SAMU MUTUM BIYU DA ZASU LASHE KYAUTAR NAIRA DUBU UKU UKU KO WANNAN SU. ZATA FARA ZUWA MUKU YAU DA MISALIN KARFE 4 NA RANA
KA’IDOJIN GASAR SUN HADA DA :
✅ YIN LIKE DIN SHAFIN FACEBOOK NA AFRICA TV3.
✅ YIN SUBSCRIBE A TASHE YOUTUBE NA AFRICA TV3.
✅ YIN SHARING NA WANNAN TAMBAYAR GA WASU MUTANE KO PAGES.
✅ ZABAR AMSA WACE TAKE DAIDAI.
ZA’A RINGA SANAR DA WANDA YA LASHE KYAUTAR A SHIRIN FAGEN GASA WANDA AKE YI KULLUM DA KARFE 3:00 NA RANA A TASHAR AFRICA TV3.
TAFARKIN RAYUWA See less See less See less