Tafarkin Gaskiya

Tafarkin Gaskiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tafarkin Gaskiya, School, Unguwar Hadejawa Tsafe, Chafe.

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Dukkan cikakken yabo da godia sun tabbata ga madaukakin sarki mai kowa da komi. Muna kar...
22/07/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah.
Dukkan cikakken yabo da godia sun tabbata ga madaukakin sarki mai kowa da komi.
Muna kara godema allah abisa ni'imar da yayi muna a wannan makaranta mai albarka. Ta:
Sheikh Sani Abu Huraira Academy Litahfizul Qur'an Waddirasatul Islamiyya.
Anan shiyar Hadejawa Tsafe. Zamfara State.

Muna rokon allah yacigaba da yimuna jagoranci da nasarori masu albarka.
Allah yasa mu wanye lafia.

Address

Unguwar Hadejawa Tsafe
Chafe

Telephone

+2347039477503

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafarkin Gaskiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Tafarkin Gaskiya:

Shortcuts

Share

Category