31/12/2025
Ya Kai Dan uwa!
Kullum kazama in ana wa'azi ana fadin Laifukan da Allah ya hana, kafi tuna kanka da naka laifukan kafin ka tuna na wani.
Don in ka mutu babu mai tambayarka laifin Kowa a kabarinka/Lahira sai Naka.
Dukkanmu Masu laifuka ne, Kowa ya gyara Aikinsa.
Gyara kayanka...✍️