Community Resource Centre, Computer Training School

Community Resource Centre, Computer Training School We offer Computer Trainings for every individual in the community at cheaper rate.

18/02/2024

HAVE WONDERFUL SUNDAY NIGHT

06/04/2023

RAMADAN Mubarak from the Management of CRC BKD. May Allah accept our Ibadat and be amongst those that be elevated to the high rank in this sacred month.

25/03/2021

SAIWAR ZOGALE

DATTIN MARA
Adafa Saiwar Zogale da Tafarnuwa, Asha Sau 2 a Rana Kwana 3,

QARFIN MAZA
Aci Saiwar Zogale da Namijin Goro,

SANYIN QIRJI
Aci Saiwar Zogale da Citta,

ZAFIN FITSARI,
Adafa Saiwar Zogale da Kanumfari Asha Sau 3 Arana Har Kwana 3

QARIN RUWAN MANIYI,
A Sha Garin Saiwar Zogale Cukali Daya da madarar Ruwa Gwangwani daya,

SANYI
A dafa Saiwar Zogale da Saiwar Bini da Zugu da Tafarnuwa Kwara Daya
Asha Sau 2 Arana Har Kwana 3,

© ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: Telegram: Call&Sms
08036066553, 08051115383
08093651535

TARI
Akwa6a Garin Saiwar Zogale da Zuma Asha Cukali Daya Kullun Har Kwana 7,

NIIMAR MATA
Adafa Saiwar Zogale Adibi Ruwan Rabin Kofi da Dumi Asa Rabin Gwangwani Madara A Sha,

HAWAN JINI
A Hada Ruwan da Aka dafa Saiwar Zogale da Ruwan da Aka Dafa Ganyen Zogale, Asha Sau 3 Arana Har Kwana 3,
Yana Sukar da Hawan jini Sosai

SUGA (DIABETES)
Cin Garin Saiwar Zogale A Cikin Abinci Yana Saukar da Ciwo Suga Sosai

RAGE QIBA
A Dafa Saiwar Zogale a Dibi Rabin kofi a Matsa Lemun Tsami (Lime) Guda Daya Asha,

Zaku iya samun ingantattun magunguna a cibiyar mu, ta Daru-Shifa Prophetic and Herbal Medicine Store Dake Waɗannan address din kamar haka;

© ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: Telegram: Call&Sms
08036066553, 08051115383
08093651535

25/03/2021
22/01/2020

HELLO

29/11/2019

Good Morning FAF.

01/07/2019

MAGANIN RAGE KIBA DA TUMBI BA TARE DA MOTSA JIKI BA, CIKIN KWANA BAKWAI (7)

GARGADI: Yana Sa zawo sosai

▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
DON SAMUN MAGUNGUNAN MATSALOLINKU KU NEMEMU A
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call: 08036066553/08093651535
SMS Text Only: 08051115383.

Instagram:



Twitter:
Email: [email protected]

01/07/2019

IRE-IREN ABINCIN DA MUTUM ZAI IYA KIYAYEWA DOMIN GUJEWA KIBA DA TUMBI
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
1. Buredi: Yawan cin buredi na kawo kiba a jiki musamman idan aka ci da daddare sannan idan mutum na da kiba kamata yayi a rage cin sa domin yawan cin sa kara kiba yake yi.

2. Yawan cin abincin da aka soya kamar su dankali, doya, cin-cin, da sauran su na kara kiba a jiki.

3. A rage amfani da man gyada wajen girki musamman idan an yi amfani da man wajen soya wani abu kamar nama ko doya.

Amfani da irin wannan man bashi da kyau domin kiba yake karawa mutum kawai a jiki saboda duk sauran sinadarin da ke ciki kamar ‘Vitamin A’ ya kone.

4. A rage shan giya domin banda kiban da yake karawa yana kuma kawo cutar siga.

5. A rage cin kitse.

DON SAMUN MAGANIN RAGE KIBA DA TUMBI
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call: 08036066553/08093651535
SMS Text Only: 08051115383.
Instagram: /
Twitter:
Email: [email protected]

Address

No. 1 BODAN STREET, ALONG MAIDUGURI Road
Birnin-Kudu

Telephone

+2348065631185

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Community Resource Centre, Computer Training School posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category