Dausayin Mutanen Kirki

Dausayin Mutanen Kirki Dausayin Mutanen Kirki

25/09/2026

🌙 TAFSIRIN ALƘUR’ANI MAI GIRMA 🌙

📖 Suratul-Tin (سورة التين)

🕌 Daga: Masallacin Sheikh Abbas Muhammad Jega, Rafin Atiku, Birnin Kebbi.

🎙️ Tare da: Imam Engr. Imran Ibn Usman BK da Alaramma Abdulrashid Suleiman Jega

📅 Juma’a, 25 Seo 2026 | 13 Rabi’ul-Thani 1448 AH

🎥 Ku kalli shirin, ku saurara lafiya.

🔄 Ku Like, Follow & Share domin sauran al’umma su amfana.

🤲 Allah Ya ƙara mana ilimi mai albarka, Ya sa mu amfana da abin da muka koya. Āmīn.

25/09/2026

Karatun Littafin Kashfish-shubuhat, tare da Sheikh Aliyu Umar, daga Masallacin Masjidus-sahaba, a garin Birnin Kebbi

25/09/2026

🕌 HUDUBAR SALLAR JUMA’A

📅 Jumma’a, 13 Rabi’ul Akhir 1448H — 25/09/2026

📍 Masjid Sheikh Abbas Muhammad Jega, Rafin Atiku, Birnin Kebbi

💰 MAUDU’I:

ZALUNCI: UKUBAR ZALUNCI A DUNIYA KAFIN LAHIRA

🎙️ Mai Gabatarwa:
Imam Engr. Imran Ibn Usman Birnin Kebbi

📖 Huduba mai muhimmiyar nasiha kan wajabcin bayar da Zakka, tare da tsananin gargadin Allah ga waɗanda s**a ƙi bayar da ita.

🔄 Ku yi SHARE domin sauran Musulmai su amfana da wannan muhimmiyar nasiha.

🤲 Allah Ya sa mu zama masu bayar da Zakka, Ya tsarkake dukiyoyinmu, Ya kare mu daga azabarsa.

Āmīn Ya Rabbal Ālamīn.

24/09/2026

📖 KARATUN LITTAFIN AL-AKHḌARĪ
Darasi na (05)

📅 Rana:
Alhamis, 12 Rabi'u Thanii 1448AH 24/09/2026

🕌 Wuri:
Masallacin Jumu'a, kusa da Police Station, Aleiro Quarters, Birnin Kebbi.

🎙️ Mai Gabatarwa:
Malam Bashiru Sani Karaye (Abu Abdallah)
Shugaban Kwamitin Da'awa na Aleiro Quarters, Birnin Kebbi.

Allah Maɗaukakin Sarki Ya amfanar da mu da abin da za a gabatar, Ya sanya shi cikin mizanin ayyukan alheri, Ya ƙara mana ilimi mai amfani. Āmīn.

23/09/2026
23/09/2026

Karatun Littafin Umdatul-Ahkam, tare da Sheikh Aliyu Umar Liman, daga Masallacin Masjidus-sahaba, a garin Birnin Kebbi

23/09/2026

Karatun Littafin Umdatul-Ahkam, tare da Sheikh Aliyu Umar, daga Masallacin Masjidus-sahaba, a garin Birnin Kebbi

18/09/2026

Daga Majlisin Weekly Tafsir na Sheikh Imam Engr. Imran Ibn Usman Birnin Kebbi dake Rafin Atiku Birnin Kebbi, Kebbi State

Mai Gabatarwa: Mal. Mubarak Bello Karda
Da
Alaramma Badamasi Danba.

11/09/2026

Kashfish-shubuhat tare da Sheikh Aliyu Umar, daga Masallacin Masjidus-sahaba, a garin Birnin Kebbi

Address

Birnin-Kebbi
23401

Telephone

+2348079747142

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dausayin Mutanen Kirki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Dausayin Mutanen Kirki:

Shortcuts

Share

Category