08/05/2026
(23): RUSA AKIDUN TIJJANIYYA (Ma'ana Akidar Tijjani da Mabiyan Sa). ๐๐
Tabbatuwar hujja ta Gaskiya, wadda Allah S W A ya tabbatar daga bakunan su, wadda take walwale miyagun Akidodin su na bata, wayanda suke sun fito ne daga bakin Shehun su INYASS.
ุตุฏูุฑ ุญุฌุฉ ุงููู ุนูููู
ู
ู *ุฃููุงููู
ู
ู ุจูุงู ุงูุญู* ุงููู
ูุงูุถ ูุนูุงุฆุฏูู
ุงูุจุงุทูุฉ.
*ู
ุง ุฌุงุก ุนู ุดูุฎูู
ุฅููุงุณ*.
Dukkanin wanda zai nemi wani abu (kamar neman taimako ko rokon wanin Allah kamar kabari), to lallai kada ya nemi shi a wurin kowa sai Allah S W A, domin kuwa ba'a iya samun kome a wurin wani wanda ba Allah ba, Sawa'un a duniya ne ko a lahira. WANNAN ZANCEN GASKIYA NE.
(ูข): ู
ู ุทูุจ ูููุทูุจ ู
ู ุงููู *ููุณ ุนูุฏ ุบูุฑู ุดูุก ูุง ูู* ุงูุฏููุง ููุง ูู ุงูุขุฎุฑุฉ
ููููู ุฅููุงุณ: ูู
ู ุฃุฑุงุฏ ุงูุณุคุงู ูููุณุฃู ุงูููุ ูู
ู ุงุณุชุนุงู ูููุณุชุนู ุจุงูููุ *ูู
ู ุทูุจ ูููุทูุจ ู
ููุ ููุงููู ููุณ ุนูุฏ ุบูุฑู ุดูุก*ุ ูุง ูู ุงูุธุงูุฑ ููุง ูู ุงูุจุงุทูุ ููุง ูู ุงูุฏููุง ููุง ูู ุงูุขุฎุฑุฉ.
Domin neman karin bayani sai a duba wayannan littafan ๐
( ูุชุงุจ ุฌูุงูุฑ ุงูุฑุณุงุฆู ููููู ุฒูุงุฏุฉ ุงูุฌูุงูุฑ. ุฌ ูก ุต ูกูฆ)
24/03/2026
Alhassan Mai Lafia
manzon Allah s.a.w yace idan wanda kuka yadda da addinin shi da kuma ษabi'un shi yazo neman aure ku aurar masa, In ba haka ba fitina da barna mai girma zata kasan ce a ban ฦasa, sai Sahabbai s**a ce koda ya kasance! sai Manzon Allah ya maimaita hakan sau uku.
malamai s**a ce ma'anar koda ya kasance; shi ne koda talakka ne wanda baida wadata ta yadda zai iya ษauke duk ษawainiyar matar.
ุฅุฐุง ุฌุงุกูู
ู
ู ุชุฑุถูู ุฏููู ูุฎููู ูุฃููุญูู ุฅูุง ุชูุนููุง ุชูู ูุชูุฉ ูู ุงูุฃุฑุถ ููุณุงุฏุ ูุงููุง: ูุง ุฑุณูู ุงูููุ ูุฅู ูุงู ููู ูุงู: ุฅุฐุง ุฌุงุกูู
ู
ู ุชุฑุถูู ุฏููู ูุฎููู ูุฃููุญูู ุซูุงุซ ู
ุฑุงุช.
ูู
ุนูู (ูุฅู ูุงู ููู) ุฃู ูุฅู ูุงู ูููู ุงูู
ุงู ุฃู ุนุฏูู
ุงูููุงุกุฉ ููู
ุฑุฃุฉ ูู ุงููุณุจ ุฃู ุงูุฌุงู ู
ุซูุงู. ูุงู ุงูู
ุจุงุฑูููุฑู ูู ุชุญูุฉ ุงูุฃุญูุฐู: ูููู (ูุฅู ูุงู ููู) ุฃู ุดูุก ู
ู ููุฉ ุงูู
ุงู ุฃู ุนุฏู
ุงูููุงุกุฉ. ุงูุชูู.
ูุงู ุฃุจู ุนูุณู ูุฐุง ุญุฏูุซ ุญุณู ุบุฑูุจ. ุฑูุงู ุงูุชุฑู
ุฐู ูู ุณููู ููุงู ุญุฏูุซ ุญุณู ุบุฑูุจุ ููุงู ุนูู ุงูุดูุฎ ุงูุฃูุจุงูู ุญุณู ูุบูุฑู.
โ๏ธAbu Nawwaf
05/10/1447
24/03/2026
12/03/2026
008 Darasi na takwas
INA DA ULCER, ZAN RAMA AZUMI NE KO CIYARWA ZANYI?
โโโโโโโโโโโโโ
:i bincike yanuna cewa ba'a cika warkewaba da ciwon ake mutuwa toh anan shine. kawai seki ciyar kuma koda daga baya Allah yasa kin warke to bazaki ramaba. Amma idan ba don ulcer ษin bane kika kasa azumin A'a ciki ne dake kokuma kina shayarwa shine yasa bazakiyi azumiba toh wannan kawai ciyarwane akanki bazaki .ramaba.
Amma akwai saษani domin wasu malamai suna ganin akasin abunda na faษa, sedai kuma ni wannan shine na gamsu dashi kuma shine fahimtar me littafin Alwajiz fi fiqhis sunnah. Amma wadancan guda ukun wadanda ake binki na bakance toh sukuma wadannan bazaki ciyarba jira zakiyi inkin warke seki yisu. Inkuma har kika mutu bakiyiba toh magadanki zasuyi miki azumin ba ciyarwaba azumi zasuyi.
WALLAHU TA'AALA A'ALAM
09/03/2026
ALHMDULILLAH!
YAU LITININ 20/09/1447
DAIDAI DA 09/03/2026
RANAR SUNAN ฦANKU NAWWAF NAZIR MUHAMMAD
03/03/2026
ALHMDULILLAH!
Allah ya Azirta ni da samun ฦaruwa ta ษa Namiji, An sa mishi suna *NAWAF* Yaron da mahaifiyar shi duk suna cikin ฦoshin lafiya.
Ina neman addu'ar ku fatar Allah Ya shirya mana shi akan ta farki madai-daici yayi mishi Albarka ๐คฒ
โ๏ธAbu NAWAF
14/09/1447
03/03/2026
17/02/2026
Ki sanya a ranki lalle wata rana mijinki zai zama mijinku!
copy nayi ba ruwana ๐๐๐