Tarihin annabi

Tarihin annabi

Share

Tarihi annabi muhammadu sallahu alaihi wa sallama da kuma sauran abubuwa masu amfani na addinin musulunci Allah ya qara mana tsantsar soyayyar annabi muhammadu

Wannan page mun budashi ne domin kawo muku tarihin shugaban halilta taqamar bayi annabin farko manzon karshe muhammadu rasululahi sallahu alaihi wa sallama
haka kuma zamu dinga kawo muku wasu abubuwa masu amfani acikin addinin musulumci ,kamar irinsu bayanin sallah ,zakka ,azumi, hajji da dai sauransu ,
muna kuma farin cikin sanar daku cewa akwai alfanu da falala ga duk wanda yayi like na wanan

09/02/2026

With zayyanu garba dan wasa gummi – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉

06/02/2026

HAIHUWAR SAYYADA ZHARA (AS).

Sayyida Khadija (AS) Tana Cewa:

Yayin da na dauki cikin Sayyida Fatima (AS) cikin ya kasance mara nauyi, kuma ta kasance ta na zantar dani tun tana cikina, ma’ana muna yin hira da ita, yayin da haihuwarta ta gabato wadansu kyawawan mata wanda kyawunsu ba ya misaltuwa, sun shigo wajena su Hudu:

Ta 1 tace ni ce umminki Hawa’u (AS) ta 2 tace ni ce Asiya yar Muzahim, ta 3 tace ni ce Kulsum yar uwar Annabi Musa (AS) ta karshe tace ni ce Maryam yar Imrana (AS) mahaifiyar Annabi Isa (AS) munzo ne domin karbar abin haihuwarki sai ta haifi Sayyada Zahara (AS).

Sayyida Fatima an haife tane ta na mai Sujjada a ranar 20 ga watan Jumadal Akir shekara ta 45 bayan haihuwar Manzon Rahama (Sallallahu Alaihi wa Alihi Wasallama), bayan aiko Manzon Allah da Shekara 5, kuma kuraishawa su na sake Gina dakin Ka’aba a lokacin. Shekarunta tare da mahaifinta a Makka 8 a Madina 10, tare da Imam Aliyu (AS) bayan wafatin mahaifinta kwana 40 ko 75.

02/02/2026

ALLAH YA NUNA MANA LOKACI CIKIN AMINCI DA WADATA ALFARMAR SAYEEDU SADATI MUHAMMADU RASULULLAH SALLAHU ALAIHI WA SALLAMA.

02/02/2026

ALJANI DA SHUGABA

01/02/2026

Mai kyawon idanun da babu kamar sa

SALLAHU ALAIHI WA SALLAMA.

29/01/2026

KWANAKI 19 S**A RAGE MU SHIGA

RAMADAN KAREEM.
Yaa Allah ka sanyamu daga cikin masu ganin wannan wata Mai tarin albarka.

Photos from Tarihin annabi's post 17/01/2026

Alhamdulillah shehu kenan na ANNABI MUHAMMADU SALLAHU ALAIHI WA SALLAMA

KOWA YAZO SABODA SOYAYYA.

Photos from Tarihin annabi's post 17/01/2026

SHEHU YAYI KIRA ALHAMDULILLAH

16/01/2026
16/01/2026

Alhamdulillah Allah muna godemaka abisa tarin ni I'ma da albarka da kayi a garemu .

Want your school to be the top-listed School/college in Birnin-Kebbi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Argungu Local Government
Birnin-Kebbi