Uthman Bin Fodio Madarasatul Islamiyya Zoramawa

Uthman Bin Fodio Madarasatul Islamiyya Zoramawa This is an Official page of Usmanu Bin Fodio Madarasatul Islamiyya Zoramawa Birnin Kebbi, Kebbi State

SANARWAR SANARWAR SANARWARA madadin uwayen wannan yaron Mai suna Abdurrahman, Dan garin Birnin Kebbi ta jihar kebbi a un...
14/01/2024

SANARWAR SANARWAR SANARWAR

A madadin uwayen wannan yaron Mai suna Abdurrahman, Dan garin Birnin Kebbi ta jihar kebbi a unguwar kofar kola, suna Bada cigayar sa yabar gida kusan wata 3 ba labarinsa Abdurrahman Yana fama da matsalar jinnu yasha su tafi dashi jihohi da dama daga baya a gansa

A wannan karon ya kwashe tsawon wata 3 ba shi ba labarin sa, wani lokaci Bai magana ko ya fadi gari ko unguwar da ba tasu ba Don haka Ake rokon jama'a dasu taimaka da duk Wanda Allah yassa yagamshi ko yaji labarinsa a sanar da hukumar Hisbah ta jihar kebbi ko fadar Amiru zoramawa Alh bello Ibrahim Nahaliku ko wata hukuma Mafi kusa ko a tuntubi mahaifiyarsa a unguwar kofar kola dake Nan Birnin Kebbi jama'a ataimaka Muna da sharing ko Allah zaisa adace
Allah ya sa adace ameen

Hoto: wasu daga cikin dalibai da Kuma malaman makarantar Usmanu bin fodio. Allah ya yi wa rayuwa albarka❤🙏
06/01/2024

Hoto: wasu daga cikin dalibai da Kuma malaman makarantar Usmanu bin fodio. Allah ya yi wa rayuwa albarka❤🙏

21/12/2023

Allah ubangiji ya nuna muna lokaci yasa ayi lfy a kare lfy

A madadin malaman wannan makaranta, muna farin cikin gayyatar ku zuwa wajen gagarumar walimar sauke Al Qur'ani mai girma...
19/12/2023

A madadin malaman wannan makaranta, muna farin cikin gayyatar ku zuwa wajen gagarumar walimar sauke Al Qur'ani mai girma na dalibbai 251 na makarantar Usmanu Bin Fodiyo Madarasatul Islamiyya Zoramwa. Allah ya bada ikon Halarta. Amin

19 Days Remain❤️🎉🙏
12/12/2023

19 Days Remain❤️🎉🙏

Hotunan Wasu daga cikin Daliban Makarantar Usmanu Bin Fodiyo Islamiya Zoramawa da s**a sauke Al Qur'ani mai girma a jiya...
07/12/2023

Hotunan Wasu daga cikin Daliban Makarantar Usmanu Bin Fodiyo Islamiya Zoramawa da s**a sauke Al Qur'ani mai girma a jiya Laraba 6/12/2023.
Allah ya albarkaci rayuwarsu ya kuma sakama malamansu da mafificin Alheri🙏❤️

Address

Kofar Kola Area Zoramawa, Birnin Kebbi
Birnin-Kebbi

Telephone

+2347043293353

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Uthman Bin Fodio Madarasatul Islamiyya Zoramawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share