Al.Hafeex tailoring center
Our product are available at any time at affordable price just contact us
23/08/2024
Assalamu Alaikum warah’matullah .
Yan uwa ga wata dama tasamu kuma cigabane garemu da kuma al’umma gaba daya wani daga cikin yan uwa kuma dan wannan anguwa AL. HAFIZ FAROUK YAHYA AMBURSA zai gatabar da (DAURAR TAJWED) acikin littafi📘 mai suna (تحفة الؤطفال).
Wannan karatun xaiyima ka jagora sosai wurin kara mahimtar alqur’an
Futher more;
Ga wadanda ke sha’awar halatar wannan karatu zasuyi REGISTRATION akan kudi 1,000 only.
Domin yin registration
Account no. 0095063352
Account name. Malja’us sunnah islamiyah makeran gandu
NB:
- [ ] Za’a bada littafin da za’a karata.
- [ ] Za’a bada shahada (certificate) bayan kammalawa.
- [ ] Daurar ta kunshi maza da mata.
Wannan karatun dai insha allah xai gunadana na tsawon kwana ukku (3) xa’a fara gudanar da karatun daga ranar *_Assabar 24August , zuwa 26August, 2024 _*insha allah.
*WURI:* A malja’us sunnah islamiyah makeran gandu kusa ga birnin kebbi local government secretariat.
*LOKACI:* karfe 10:00( na safe) zuwa 1:00 (na rana).
07/02/2023
Can’t wait to go 🥳💃💃💃💃
14/01/2023
Alhmdullh 🙏
06/09/2022
My friend 😎
06/09/2022
Happy birthday 🎂🎁🎉🎊 brother
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Contact the school
Telephone
Website
Address
Birnin-Kebbi