Birnin Gwari Tazkiyah Media Team

Birnin Gwari Tazkiyah Media Team Kuzo muhadu a wajen da muka hadu muso junanmu, muyiwa junanmu Uzuri a inda muka sami sabani.

27/02/2025
-Godiya tamusamman zuwa ga Malamammu da Allah Yabasu ikon halartar wannan taro da muka shirya, mai taken "ILLAR SHAYE-SH...
21/04/2024

-Godiya tamusamman zuwa ga Malamammu da Allah Yabasu ikon halartar wannan taro da muka shirya, mai taken "ILLAR SHAYE-SHAYE DA HANYOYIN MAGANCESHI CIKIN AL'UMMA"
Allah Yasaka da mafificin alkairi.

Alhamdu lillah! Majlisin hadin gwuiwa kenan tsakanin qungiyoyi guda biyu (AMBATO FOUNDATION AND TAZKIYYAH REDISCOVERING ...
21/04/2024

Alhamdu lillah! Majlisin hadin gwuiwa kenan tsakanin qungiyoyi guda biyu (AMBATO FOUNDATION AND TAZKIYYAH REDISCOVERING THE HEART AN ASSOCIATION) dake garin Birnin Gwari L.G.A, Kaduna State.
Allah Ya yarda munfara lafiya kuma muntashi lafiya, Allah Yakaimu babbar Sallah lafiya.

Allah Sarki! Bawan Allah,  Masoyin Manzon Allah S.A.W, Mai intisabi da Dariqar Tijjaniyyah, Muridin Shehu Ibrahim R.T Du...
21/04/2024

Allah Sarki! Bawan Allah, Masoyin Manzon Allah S.A.W, Mai intisabi da Dariqar Tijjaniyyah, Muridin Shehu Ibrahim R.T
Duk wanda yadogara da Allah to Allah Ya isheshi komai, munshaida cewa Imam Sheik Junaidu Abubakar Bauchi yanada masoya daga kowane bangare, tabbas bakomai yahaifarmashi da wannan ba face Taushin Halinsa da bibiyarshi ga sunnanr Shugaba S.A.W.
ALLAH YABAMU IKON YIN KOYI DAKU MAULANA.

Muna cikin Lamari saiga hadari tare da ruwa sunzo domin tayamu murna,  bayan sunwuce saiga ni'ima ta sauka,  kai Alhamdu...
21/04/2024

Muna cikin Lamari saiga hadari tare da ruwa sunzo domin tayamu murna, bayan sunwuce saiga ni'ima ta sauka, kai Alhamdu lillah!
Wallahi munshaida Allah yana sonmu mungodewa Annabi Muhammadu S.A.w

Assalamu alaikum warahmatullah.    Iyaye na ruhi (Malamai) Daukacin yan'uwa musulmai ina farincikin sanar da ku cewa "wa...
18/04/2024

Assalamu alaikum warahmatullah.
Iyaye na ruhi (Malamai) Daukacin yan'uwa musulmai ina farincikin sanar da ku cewa "wannan award ne wanda kungiyar "AMBATO ASPIRATION ASSOCIATION (AAA)" Reshen Birnin Gwari L.G.A, Kaduna State ta gayyaci wasu daga cikin Jajirtattun Jagororin Addinin Musulumci (MALAMAI) dake garin Birnin Gwari domin basu kyakkyawar shaidar cewa suna tafiyar da jagorancinsu cikin jajircewa, lura da kamanta koyi da Sayyiduna Rasulullahi S.A.W.
Allah Ya sakamasu da irin abinda sukayi (Alkairi).

Address

U/shi'itu Birnin Gwari L. G. A
Birnin Gwari

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Birnin Gwari Tazkiyah Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category