07/01/2023
Domin Tabbatar da ingantaccen ilimi, Makarantar College for Arabic and Islamic Studies B/gwari tana gudanar da taro da malaman ta domin shirya k**a aikin sabon zango da zamu tunkara.
Karkashin jagorancin Malam Musa Abdullahi Mai Littafai (Shugaban Makaranta) tare da Gwani Nasir Usman Ja'afar (Mataimakin Shugaba)
Allah Ya sa a tattauna alkhairi.
Allah Ya sa a tashi lafiya.
Admin CAIS
07th January, 2022.