Amadu Dan Fullo Memorial Academy, Bauchi

Amadu Dan Fullo Memorial Academy, Bauchi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Amadu Dan Fullo Memorial Academy, Bauchi, Education, Bauchi.

Amadu dan fullo memorial Academy is a modern Islamiyya school, which has Two sections i.e Islamiyya and Tahfeez Section, The official language of the school is Arabic language.

12/11/2025

Big shout-out to my newest top fans! Fauzan Abubakar Muhammad, Abdullahi Aminu

08/10/2025

Big shout-out to my newest top fans! Abdullahi Aminu, Fauzan Abubakar Muhammad

19/07/2025

صلى الله عليه وسلم 🤲

21/01/2025

Big shout out to my newest top fans! Mhiz Jidderh, Abdullahi Aminu, Fauzan Abubakar Muhammad

SAKON GODIYAAssalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.Da farko, muna Mika godiyarmu ga Allah Subhanahu wa Ta'ala, wa...
30/12/2024

SAKON GODIYA

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.

Da farko, muna Mika godiyarmu ga Allah Subhanahu wa Ta'ala, wanda ya ba mu damar gudanar da taron yaye dalibai jiya cikin nasara da farin ciki.

Muna mika godiya ta musamman ga malamai bisa jajircewa da Kuma sadaukarwar su wajen kula da tarbiyya tare da Bada ilimi ga yaranmu. Hakika, kokarinku ne ya ba da damar cimma wannan babban nasara. Haka kuma muna gode wa iyaye bisa jajircewarsu wajen tallafa wa yaran su da kuma bamu goyon baya a kowane mataki.

Muna kuma Mika godiya ta musamman ga manyan bakinmu masu daraja da s**a amsa goron gayyata s**a halarci wannan taro, don nuna goyon baya da kuma kara mana kwarin gwiwa. Allah ya saka muku da alheri, ya albarkaci rayuwar ku, kuma ya kara dankon zumunci a tsakaninmu.
A ƙarshe, muna sanar da Iyaye cewa za mu koma karatu ranar Asabar mai zuwa, in sha Allahu. Mun gode sosai da fahimtar ku da kuma goyon bayan ku a koyaushe.

21/12/2024
20/09/2020

Assalamu Alaikum
Hukumar wannan makaranta tana sanarda daukacin Al'umma cewa ta fara saida form don diban sababbin Dalibai a wannan makaranta.
Za'a iya samun wannan form a harabar makarantar dake unguwar sarakuna bauchi state ko kuma a tuntubi wannan namba 08060744880 don Karin bayani

Address

Bauchi

Telephone

+2348060744880

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amadu Dan Fullo Memorial Academy, Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category