Sade bama da shugaba dominkwa munyi Xaben tumun dare Allah wadaran wanga mulki
Suleiman abdu
official
Gasuwa ga masoya masu sauraren waka harshen hausa.sunana suleiman abdu sade nakasanche autan mawaka kuma mekoyan waka harshen hausa inasan fara dora wakokina xuwa youtube channel me suna hassan usher kd.wanda nasami kwarin gwiwar waka bisa tallafawar uban gidana abdull s kaifi darazo. Ina kira ga masoya dan allah kuyi hakuri haryanxu ina wasu gyare gyarene domin gyaran youtube channel nawa nakaina. Ngd
aslm
Axabtuwar so tabbas wasu lokutan so axava ne wanda axavarsa na haifarda abubuwa da dama marasakyau ga rayuwar dan adam mukaurache wa san maso wani domin gujewa axavtuwar so. wanda tahakane kadai xamu tserewa wannan axabtuwar so din.
axabtuwar so abune wanda baya faruwa ga kowa sai ga baligi da namiji dakuma baliga ya mache.
wandakusan xan iyachewa dukkanin wani mahalukin wani dan adam natareda wannan kurji a xuchiyarsa.
kana dukkannin wata ya mache natareda wannan kurji a xuchiykana dukkannin wata ya mache natareda wannan kurji a xuchiyarta.
wanda hakan xakaga nasa dan adam shiga wani babban yanayi na chuta wache bata da magani.
kokuma inche samun maganinta abune me wahala.
wannan kurji nahaifarda sake sake ga dan adam na xuchiya ko inche kawa xuchi wanda shima hakan wani naukine na axaba ga rayuwar matashi da matashiya.
NAGODE XAMU HADU A WANI KARNI(S.S.S)SADE
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Sade Words
Bauchi
3341