Barka da sallah.
Teachers and students of Tahfeez.
May Allah accept from us and from you.
Mad.Tahfizul Qur'an wuntin dada Bauchi
Qur'anic memorisation and character modification center
A madadin wannan makaranta, tana taya malamanta, dalibanta, iyanyen dalibai da kuma daukacin al'umar garin Bauchi da kewaye murnar kammala azumi lafiya da kuma qaramar sallah. Allah ya karba mana ibadunmu baki daya. Ameen.
Harwayau ana sanarda da dalibai da iyayensu cewa za a dawo karatu ranar Asabar 7-5-2022 idan Allah ya kaimu. Allah yasa mudace.
Cc
Barde Musa Ahmad
Ukasha Muhammad Lame
Buhari Ibnu Taimiyyah
Mun samu labarin rasuwar mahaifin Alrm. Alhassan Halliru Ameer dake Zaria a yammacin yau Lahadi 17/4/2022.
Muna roqon Allah ya gafarta masa YASA Aljannace makomarsa ya kuma bawa iyalansa haqurin wannan babban rashi da akayi.
Signed:
Ahmad Musa Barde
School Secretary
Sunayen daliban da aka yaye a wannan shekara 1443/2022
Bangaren Hadda set na 14
1. Abdulhakim Muhammad
2. Khubaib Aliyu Ibrahim
3. Yakubu Muhammad
4. Mustapha Ibrahim
5. Jafar Abdullahi
6. Adamu Ibrahim
7.Mubarak Shu'aibu
8.Usman Mudahhir
9. Ukasha Abdullahi
10. Hauwa'u Aliyu
11. Nusaiba Jibrin
Allah ya albarkaci karatunsu. Ameen.
08/03/2022
MADARASATU TAHFEEZUL QUR'AN WUNTIN DADA BAUCHI, BAUCHI STATE.
Tana farin cikin gayyatan yan uwa musulmi zuwa gurin yayen daliban ta karo na goma sha hudu (14)
Wadda zai gudana, aranan lahadi. 13/03/2022.
Da misalin karfe 10:00 na safiya.
Muna Adduar, Allah yaba da ikon halarta yasa ayi taro lafiya Agama lafiya.
Allah yaba da ikon aiki da abin da aka karanta,yasa ka wa malumam, mu da alkairi da jagorori mu na wannan makaranta Mai Albarka.
Mu yawaita istigfari da gyara ayyukanmu tareda addu'a. Allah ya kawo mana qarshen rashin zaman lafiya da muke fama dashi a yankin arewa maso yamma Ameen.
-Wa-atubu-ilaih.
Mun samu labarin rasuwar mahaifin Ukasha Abdullahi Bayara na Hadda 4, a daren yau Juma'a 19/11/2021.
Za'ayi jana'izarsa gobe Asabar da misalin karfe 9:00 na safe a Bayara.
Muna roqon Allah ya gafarta masa ya sanya jannatul firdausi ce makomarsa. Allah bawa iyalansa haqurin rashinsa. Ameen.
-makaranta.
The entire management of Madarasatu Tahfeezul Qur'an wuntin Dada Bauchi alongside her students commiserates with the family of Wazirin Wuntin Dada ta Yamma over the death of his daughter Zainab Muhammad a student of Islamiyya five, on the 13th of November 2021 as a result of an accident.
May Allah grant her jannatul firdausi as final abode. May He give the family the fortitude to bear this irreplaceable lost. Ameen.
Ahmad Musa Barde
School secretary
For school head.
The management of this blessed institution of learning its entire staff and students wishes to rejoice with Malam Rilwan Muhammad and Malama Fatima Bala Muhammad on their wedding ceremony which took place on the early hour of today Saturday 6/11/2021.
May Allah bless the marriage. Ameen.
Management.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Wuntin Dada Bauchi
Bauchi