20/09/2023
Arewa Celebrities
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Celebrities, Education, Ilelah Street beside garu microfinance bank bauchi, Bauchi.
20/09/2023
07/09/2023
15/12/2021
Arewa gida neπ€©πππππ€©
02/12/2021
Arewa on topπ€©πππΉπ₯ππ·πΊπΈπ΅οΈπ»πΌ
02/12/2021
Arewa gidaπππ€©
26/02/2021
Kai duniya ina daki damu!!!?
Yanzu na idar da sallar juma'a wanda liman yayi huruba mai tsananin ratsa jiki, da tsuma zuciya.
Yayi addua wa kasarmu Nigeria kan matsaloli da muke ciki, bayan kammala sallah wani bawan Allah yatashi yafara jawabi.
Yaku bayin Allah ku taimaka mun, inada mata da yara wallahi ko abunda zamuci bamu dashi, ba damuwa ni kaina ba, aa damuwata matata da yarana, inada karfi amma wallahi na nemi aikin ban samuba, idan akwai me aikin karfin yabani, ni bakone ba kowaye yasanni ba na nemi aikin arfi amma kowa yanuna rashin yarda Dani saboda yanda kasan nan ta sauya, ku taimaka mun don girman Allah,..
Haba wace irin rayuwa ne muke ciki haka matasa babu aikin yi, munyi karatu amma takar dun suntashi a banza, kana ji kana ganin Dan uwanka amma ka gaza taimaka masa.
Dan uwa kayi tunanin inda Kaine a matsayin sa dakaso kowa ya taimaka ma, amma kai meyasa kake kin taimaka wa Dan uwanka?
Ya Allah badon halayen mu ba, badon wayon mubaπ€²π€² kaji kanmu ka tausaya mana amenππππππ€²
Wanda yasan darajan matasa, shike taimaka
musu. #
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Ilelah Street Beside Garu Microfinance Bank Bauchi
Bauchi
29/04/2022