Madarasatul Nurul Huda Watahfizul Quran Unguwan Bauchi

Madarasatul Nurul Huda Watahfizul Quran Unguwan Bauchi Al ilmu nurun

09/01/2026

With Darika TV โ€“ I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. ๐ŸŽ‰

Innalillahi wa innailaihi Raji'un.. Rayuwa kenan anzo duniya kamar ba'azo ba.. A Yau 02/01/2026 mahaifina yake cika shek...
02/01/2026

Innalillahi wa innailaihi Raji'un.. Rayuwa kenan anzo duniya kamar ba'azo ba.. A Yau 02/01/2026 mahaifina yake cika shekara 6 kenan dai dai da komawa ga Allah, tabbass shi ubane nagari, wanda duk wata nasara a rayuwa ta shine sanadi. Ya nema mana mutunci kuma ya koya mana mutuntawa. Ya Allah ina ROKON ka don sunayenka kyawawa, ya Allah don alfarman manzon Allah s a w ya Allah ka jaddada rahama a gareshi. Ya Allah ka sa aljannar fiddausi tazamo makoma a gareshi damu gaba daya. Ya Allah kasaka wa mahaifiya ta da alkairi don alfarman manzon Allah s a w..

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN.Allah yayi  wa alaramma yunusa Darazo RASUWA a Garin Darazo za'ayi Jana izarsa gobe ...
21/12/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN.
Allah yayi wa alaramma yunusa Darazo RASUWA a Garin Darazo za'ayi Jana izarsa gobe karfe 9 na safe. Allah yasa aljannace makoma rasa. Amin don alfarman manzon Allah s a w

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJU'UNDUNIYAR MUSULUNCI TAYI BABBAN RASHI.Hakika zuwa yanzu Labari mafi inganci ya tabbatar ...
27/11/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJU'UN
DUNIYAR MUSULUNCI TAYI BABBAN RASHI.

Hakika zuwa yanzu Labari mafi inganci ya tabbatar da Rasuwar Shekh Dahiru Usman Bauchi.....!!

Ubangiji Allah ya jikan sa da rahama yasa Aljannar fiddausice makomar sa!!!

22/11/2025
10/09/2025
10/09/2025

With Darika TV โ€“ I just got recognized as one of their rising fans! ๐ŸŽ‰

KAI TSAYE: Daren Maulidi na shekarar 1447 bayan Hijira inda dubban Musulmi s**a hallara a filin wasa na tunawa da Sir Ab...
04/09/2025

KAI TSAYE: Daren Maulidi na shekarar 1447 bayan Hijira inda dubban Musulmi s**a hallara a filin wasa na tunawa da Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke cikin garin Bauchi.

ุงู„ูŽู„ูŽู€๏ฎฌฬฒฬŒ๏ฎงูŽู€ู… ุตูŽูŽู„ูŽูู‘ ูˆูŽูŽุณูŽูŽู€ู€ู€ู„ูŽูู‘ู€ู… ูˆูŽูŽุจูŽูŽุงุฑูŽููƒูŽ ุนูŽูŽู„ูŽูŽู‰ูŽ ุณูŠุฏู†ุง ู…ู€ูŽูุญูŽู€ู…ู€ูŽูŽู‘ู€ู€ุฏููŽ ..... ๏ทบู’
31/08/2025

ุงู„ูŽู„ูŽู€๏ฎฌฬฒฬŒ๏ฎงูŽู€ู… ุตูŽูŽู„ูŽูู‘ ูˆูŽูŽุณูŽูŽู€ู€ู€ู„ูŽูู‘ู€ู… ูˆูŽูŽุจูŽูŽุงุฑูŽููƒูŽ ุนูŽูŽู„ูŽูŽู‰ูŽ ุณูŠุฏู†ุง ู…ู€ูŽูุญูŽู€ู…ู€ูŽูŽู‘ู€ู€ุฏููŽ ..... ๏ทบู’

21/08/2025

Mun Fara Shirin Maulidin Annabi ๏ทบ ๐Ÿ˜๐ŸŽŠ๐Ÿ•บ

Address

Gidan Malam Yakubu Darazo Nuru Quaters Bakaro Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatul Nurul Huda Watahfizul Quran Unguwan Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share