26/06/2019
Masoya ma aiki rasulullahi s a w w
ANNABIN DAI
26/06/2019
💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚* *۩اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ ۞ الفَاتِحِ لِمَا أُغْلِقَ ۞ وَالخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ ۞ نَاصِرِ الحَقِّ بِالحَقِّ ۞ وَالهَادِي إِلَى صِرَاطِكَ المُسْتَقِيمِ ۞ وَعَلَى آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ العَظِيمِ ۩**💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚* *۩اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ ۞ الفَاتِحِ لِمَا أُغْلِقَ ۞ وَالخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ ۞ نَاصِرِ الحَقِّ بِالحَقِّ ۞ وَالهَادِي إِلَى صِرَاطِكَ المُسْتَقِيمِ ۞ وَعَلَى آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ العَظِيمِ ۩**💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚* *۩اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ ۞ الفَاتِحِ لِمَا أُغْلِقَ ۞ وَالخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ ۞ نَاصِرِ الحَقِّ بِالحَقِّ ۞ وَالهَادِي إِلَى صِرَاطِكَ المُسْتَقِيمِ ۞ وَعَلَى آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ العَظِيمِ ۩**💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚* *۩اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ ۞ الفَاتِحِ لِمَا أُغْلِقَ ۞ وَالخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ ۞ نَاصِرِ الحَقِّ بِالحَقِّ ۞ وَالهَادِي إِلَى صِرَاطِكَ المُسْتَقِيمِ ۞ وَعَلَى آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ العَظِيمِ ۩**💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚* *۩اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ ۞ الفَاتِحِ لِمَا أُغْلِقَ ۞ وَالخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ ۞ نَاصِرِ الحَقِّ بِالحَقِّ ۞ وَالهَادِي إِلَى صِرَاطِكَ المُسْتَقِيمِ ۞ وَعَلَى آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ العَظِيمِ ۩**💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚* *۩اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ ۞ الفَاتِحِ لِمَا أُغْلِقَ ۞ وَالخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ ۞ نَاصِرِ الحَقِّ بِالحَقِّ ۞ وَالهَادِي إِلَى صِرَاطِكَ المُسْتَقِيمِ ۞ وَعَلَى آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ العَظِيمِ ۩**💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚* *۩اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ ۞ الفَاتِحِ لِمَا أُغْلِقَ ۞ وَالخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ ۞ نَاصِرِ الحَقِّ بِالحَقِّ ۞ وَالهَادِي إِلَى صِرَاطِكَ المُسْتَقِيمِ ۞ وَعَلَى آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ العَظِيمِ ۩**💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚* *۩اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ ۞ الفَاتِحِ لِمَا أُغ
31/10/2017
. *FARILLAN ALWALA*
Farillan alwala guda 7 neh:
• Niyya
• Wanke Fuska
• Wanke hannaye zuwa gwiwar hannu
• Shafar kai
• Wanke kafafuwa
• Cuccudawa
• Gaggautawa
*SUNNONIN ALWALA*
• Wanke hannaye zuwa wuyan hannu
• Kurkure baki
• Shaka ruwa
• Fyacewa
• Juyo da shafar kai
• Shafar kunnuwa
• Sabunta ruwa agaresu
• Jeranta tsakanin farillah
*MUSTAHABBAN ALWALA*
• Yin bismillah
• Goga asuwaki
• Kari akan wankewa ta farko a fuska da hannaye
• Farawa daga goshi
• Jeranta sunnoni
• Qaranta ruwa a nisa gabobi
• Gabatar da dama kafin hau.
*AKAN FASALIN ALWALA*
• Wanda ya manta da wata farilla daga gabobinsa, idan ya tuno sai ya aikata ta da abunda ke bayanta, idan kuma yayi nisa sai ya aikata ta ita kadai, ya kuma sake abunda ya sallata bayan faruwar abun.
• Idan kuma ya bar sunna, to saiya aikata ta ita kadai bazai sake sallah ba.
• Wanda kuma ya mance lam'a sai ya wanke ta ita kadai da niyya, in kuma har yayi sallah by an faruwar hakan toh sai ya sake ta
• Wanda ya tuna da kurkurar baki ko shaqa ruwa bayan ya rigaya ya fara wanke fuska, to bazai dawo gare su ba har sai ya gama alwalarsa, sannan sai yayi su
• Tsettsefe 'yan yatsu hannuwa yana wajaba, an so a tsettsefe 'yan yatsun qafafuwa, tsefe gemu mara dubu yana wajaba acikin alwala, tsefe gemu yana wajaba acikin wanka koh da mai duhu neh.
*AKAN FASALIN ALWALA (2)*
• Babu yana halatta ga wanda bashi da alwala yayi sallah, koh dawafi, koh ya taba al qur'ani koda acikin gafakarsa neh, bada hannunsa ba saidai idan *juzu'i* neh ga mai neman ilimi acikinsa.
• Yaro a wajen taba al qur'ani kamar babba yake, amma laifin yana wuyan wanda ya bashi al qur'anin ya taba.
• Wanda yayi sallah da gangan ba tare da alwala ba toh shi kafiri neh. Allah ya ki ya she mu.
*ABUBUWA MASU WARWARE ALWALA*
*_Karrai da Sababai_*
*Karrai sune:*
• Fitsari
• Bayan gida
•
Assalamu alaikum waraha matullahi ta ala wabakatuhu yajama atul muslumin bayan gaisuwa irinta addinin muslunci ina mai baran ADDU A ! ADDU A!! ADDU A !!! Awajanku yan uwana ma'aifiyana bata da lafiya ya allah ya bata lafiya albarkacin fiyayyan halitta annabi muhammadu s a w w
Asslamu alaikum ya jama'atul musulmin barkanku da warhaka dafatan kowa yatashi lfy
Amincin allah su tabbata ga annabi muhammadu s a w w
Ya jama'an musulmai ina neman tai mako agare ku kamar yadda allah ya taimakeku ina bukatar ADDU'OIN KU kamar yadda allah yake tema konku
Ya allah duk wanda yayi wa dan uwan sa addu 'a
kasaka masa da gidan aljanna albarkacin annabi muhammadu s a w w ameen allah
Aslm alkm warahamatullahi wabarka tuhu bayan gaisuwa irin ta addinin muslunci ina mai neman addu'anku yan uwa da abokan arziki mazanmu da matanmu yanzu haka ina hanyan dass in mai neman addu'an ku allah yasaukemu lfy albarkacin sayyidid sadati s a w
Assalamu alaikum ya yan uwa musulmai masoya ma'aiki rasulullahi s a w barkanku da safiya dafatan kuntashi lfy salati goma ga annabi s a w
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Bauchi