Hassan sase

Hassan sase

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hassan sase, College & University, Magama gumau, Bauchi.

19/01/2019

DAN Allah Kuyi Share kamin Comments pls

Bukatar Gwamnatin Katsina Ta Kai Wa Wannan Yarinya Agajin Gaggawa.

Rahotanni sun nuna cewa yarinyar tana yawon bara ne tare da rakiyar dan uwantaa tsakanin yankin 'Yarshanya dake kusa da Rediyo FM Katsina, domin samun kudin magani.
Bincike ya nuna cewa yarinyar tana a kauyen 'Yarshnaye ne dake kusa da gidan Rediyo na FM Katsina.

Muna Rokon Gwamnatin Katsina karkashin Aminu Bello Masari da ta sa a lalubo inda wannan yarinya take domin ganin an fitar da ita daga cikin wannan matsanancin hali.

03/12/2018
Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Magama Gumau
Bauchi