Madrasatul Hilal Litahfizil Qur'an Waddirasatil Islamiyya Bauchi

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • Madrasatul Hilal Litahfizil Qur'an Waddirasatil Islamiyya Bauchi

Madrasatul Hilal Litahfizil Qur'an Waddirasatil Islamiyya Bauchi Wan nan Makaranata mai albarka an bude tane kimanin shekaru 15 kenan yanzu. kuma tanada ban gare biyu HADDA da kuma ISLAMIYYA da TARTEEL a hade.

24/07/2025
Assalamu Alaikum Warahmatullah Gurbin karatu kyauta daga Kwalejin Ilimi ta Alfajr – Kano, karkashin kulawar Injiniya Abd...
03/07/2025

Assalamu Alaikum Warahmatullah

Gurbin karatu kyauta daga Kwalejin Ilimi ta Alfajr – Kano, karkashin kulawar Injiniya Abdulkhaleq Al-molla

Kwalejin na bayar da guraben Diploma kyauta a fannoni kamar haka:

πŸ“˜ Diploma Qira'atul Ashir β€” sharadin haddace cikakkiyar Alkur'ani
πŸ“— Diploma Tafseeri β€” sharadin haddace izu ashirin na Alkur'ani
πŸ“• Diploma Hadisi β€” sharadin haddace izu ashirin na Alkur'ani
πŸ“™ Diploma Larabci da Islamic β€” sharadin haddace izu ashirin na Alkur'ani
πŸ“’ Diploma Fiqhu da Sira A shekara daya (cikin Hausa) β€” sharadin haddace izu ashirin na Alkur'ani

πŸ“– Sharadin shiga: dole ne mai nema ya samu sharadin haddace Alkur'ani ko kuma izu ashirin kamar yadda aka bayyana a sama.

πŸ“… Fara jarrabawa: daga 05/07/2025 zuwa 17/07/2025
πŸ“š Fara karatu: 03/08/2025
πŸ•— Lokaci: 8:00 na safe zuwa 4:00 na yamma
🏫 Wurin: Kwalejin Alfajr, Kabuga-Kano
πŸ“ž TuntuΙ“i: 08166500001

12/07/2024

Karatun Qur'ani Daga bakin Dalibi Muhammad Aminu Yusuf.
Allah qara tilawa mai albarka.

Hotuna daga wajen bikin yaye dalibai karo na 7
12/05/2024

Hotuna daga wajen bikin yaye dalibai karo na 7

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!MADRASATUL HILAL LITAHFIZIL QUR'AN WADDIRASATIL ISLAMIYYAH NO.1 Kofar Tirwun Yakubu Wanka S...
30/04/2024

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

MADRASATUL HILAL LITAHFIZIL QUR'AN WADDIRASATIL ISLAMIYYAH
NO.1 Kofar Tirwun Yakubu Wanka Street, Bauchi.

Suna farin cikin gayyatar ka/ki zuwa wajen SAUQAN KARATUN ALQUR'ANI Bangaren tartil da kuma islamiyyah karo na 6 da 7 In Sha Allah wanda za ayi kamar haka.

RANA: 26th Shawwal 1445AH wanda yayi dede da 5 ga watan Mayu 2024AD

LOKACI: Qarfe 10:00 na safe

WURI: Harabar makarantar da ke kan titin Qofar Tirwun Yakubu Wanka Street Bauchi

Allah bamu ikon Halarta. Ameen Yaa Hayyu Ya Qayyum

27/02/2024
23/01/2024

Address

Kofar Tirwun Yakubu Wanka Street
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatul Hilal Litahfizil Qur'an Waddirasatil Islamiyya Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category