Matasan Faidha

Matasan Faidha Karatun Qur'ani

25/09/2026

Kai Tsaye ZIKIRIN JUMMA'A A Hanyar Yola Tareda SHEIKH AHMAD TIJJANI YAYA MALAM

25/09/2026

Kai Tsaye Ziyaran Raudan Maulana Sheikh Bayan Sallan Jumma'a Qar Qashin jagoranchi Sheikh Ahmad Tijjani Yaya Malam Allah Yasakawa SHEHU Da Alheri Allah Yarayamana Albarkansa Alfarman Annabi Muhammadu S A W

25/09/2026

‎KAI TSAYE KHUDUBAN SALLAN JUMMA YAU 25/9/2026 DAGA SHEIKH TAHIR ISLAMIC CENTER TAREDA SHEIKH AHMAD TIJJANI YAYA MALAM BN MAULANA SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI ALLAH YAKARBI IBADUMMU ALLAH YASAKAWA SHEHU DA ALHERI
‎

24/09/2026

Kai Tsaye Wazifa Daga Sheikh Tahir Islamic center Bauchi Tareda SHEIKH AHMAD TIJJANI YAYA MALAM

23/09/2026

A cikin Nasihohin Maualan Sheikh Dahiru Usman RTA
Bauchi wanne kuke yawan Tunawa?

“Idan Kai Alkhairi ne ga Wannan Kasa da Al’umarta Allah ya baka Shugabancin Kasa idan kuma ba Alkhairi bane Allah ya baw...
21/09/2026

“Idan Kai Alkhairi ne ga Wannan Kasa da Al’umarta Allah ya baka Shugabancin Kasa idan kuma ba Alkhairi bane Allah ya bawa kowa abinda yafi Alkhairi”

Inji Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ga Tinubu lokacin da yakai masa Ziyara a Gidansa Dake Kaduna a Shekarar 2023.

Kai Tsaye Yau Litinin 21/9/2026 Yedda Akasaba Yau Madei Sheikh Ahmad Tijjani Yaya Malam Yamana Adu'a Bayan Kammala Sauqa...
21/09/2026

Kai Tsaye Yau Litinin 21/9/2026 Yedda Akasaba Yau Madei Sheikh Ahmad Tijjani Yaya Malam Yamana Adu'a Bayan Kammala Sauqan Al'Qur'Ani Wanda Ya Sun Nantawa Kansa Kullum Da safe Tun Bayan Wafatin Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Daniyan Hadiya Ga Maulana Shehu Allah Yakasamaka Da Alheri Yaya Malam Allah Yaqarfafeka Alfarman Annabi Muhammadu S A w

19/09/2026

Kai Tsaye Bayan Taziyyan Khalifa Gali Shehu Yahuza Zaria An Wuche Taziyyan Mahaifin MAL MA'AWUYA ZARIA ALLAH YAJIQANSA YASADASHI DA ANNABI MUHAMMADU S A W

19/09/2026

Kai Tsaye Daga Gidan Shehu Yahuza Zaria TAZIYAN KHALIFA SHEHU GALI ALLAH YAJIQANSA YASADASHI DA ANNABI MUHAMMADU S A W

Address

Wunti Street
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matasan Faidha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share