Ahbabur-Rasul Foundation Union Of Nigerian Students

Ahbabur-Rasul Foundation Union Of Nigerian Students MOTTO:-LABBAIKA YA RASULALLAH (SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM)

ZAWIYYAR SHEIKH BALARABE ISAH BAUCHIMAULIDIN ANNABI MUHAMMAD ﷺ TARE DA ZIKIRIN JUMA’AA madadin al’ummar wannan Zawiyya, ...
07/09/2026

ZAWIYYAR SHEIKH BALARABE ISAH BAUCHI

MAULIDIN ANNABI MUHAMMAD ﷺ TARE DA ZIKIRIN JUMA’A

A madadin al’ummar wannan Zawiyya, muna farin cikin gayyatar daukacin al’ummar Musulmi zuwa gagarumin Maulidin Fiyayyen Halitta, Annabi Muhammad ﷺ, tare da Zikirin Juma’a, wanda za a gabatar kamar haka:

RANA:
11/09/2026
Juma’a mai zuwa

LOKACIN ZIKIRIN JUMA’A:
5:00pm zuwa Magariba

LOKACIN MAULIDI:
8:00pm zuwa 6:00am
(zuwa wayewar gari)

WURI:
Ibadurrahman Juma’at Mosque,
dake Zawiyyar Sheikh Balarabe Isah,
Madina Quarters, Bauchi.

Ubangiji Allah Ya ba da ikon halarta. Amin.

SANARWA DAGA:
BARRISTER AMINU BALARABE ISAH, ESQ.

KWAMITIN KYAUTATA FITA ZAGAYEN MAULUDIN GARIN BAUCHI TARE DA HADIN GWIWAR JAMA'ATU RIYADHUL ISLAM BAUCHI SAƘON KWAMITI G...
21/08/2026

KWAMITIN KYAUTATA FITA ZAGAYEN MAULUDIN GARIN BAUCHI TARE DA HADIN GWIWAR JAMA'ATU RIYADHUL ISLAM BAUCHI

SAƘON KWAMITI GA AL’UMMAR MUSULMI

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.

Muna miƙa gaisuwa da fatan alheri ga Limaman Malamai da daukacin al’ummar Musulmi. Muna kuma taya ku murnar shiga wannan wata mai albarka na Maulidin Shugaban Manzanni, Annabi Muhammad ﷺ, tare da addu’ar Allah Ya sanya shi ya kasance alheri da albarka a gare mu baki ɗaya.

Kwamitin Kyautata Fita Zagayen Mauludin Garin Bauchi na roƙon Liman da ya taimaka wajen jan hankalin al’umma musamman mahalarta zagayen Mauludi, da su kiyaye ladabi da tarbiyyar Musulunci, nisantar faɗa da tashin hankali, sanya tufafin da s**a dace da koyarwar Musulunci, gujewa waƙoƙi ko rawa da s**a saɓa wa Musulunci, sannan a kiyaye haɗuwar maza da mata ba tare da tsari ba.

Muna kuma roƙon iyaye, shugabannin ƙungiyoyi da matasa da su ba da cikakken haɗin kai wajen ganin an gudanar da zagayen cikin tsari, zaman lafiya da mutunta juna.

A ƙarshe, muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba mu ikon gudanar da wannan Mauludi cikin aminci da lumana, Ya haɗa kan al’ummar Musulmi, Ya karɓi kyawawan ayyukanmu, kuma Ya ƙara mana ƙaunar Manzon Allah ﷺ da bin tafarkinsa. Amin

Wassalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.

KWAMITIN KYAUTATA FITA ZAGAYEN MAULUDIN GARIN BAUCHI Tare da haɗin gwiwar JAMA'ATU RIYADHUL ISLAM BAUCHI

Assalamu alaikum warahmatullah PRESS RELEASE Tijjaniyya Muslim Students' Association of Nigeria (TIMSAN), ATBU Chapter h...
29/06/2026

Assalamu alaikum warahmatullah

PRESS RELEASE

Tijjaniyya Muslim Students' Association of Nigeria (TIMSAN), ATBU Chapter has embarked on the noble mission of constructing its permanent Masjid, a place that will serve as a centre for Salah Qur'an, Da'wah, Islamic learning, and spiritual development for generations of students to come.

We humbly appeal to alumni, students, parents, well-wishers, and the entire Muslim Ummah to support this blessed project.

No contribution is too small. Every naira you give is a Sadaqah Jāriyah whose reward continues as long as people benefit from this mosque.

🏦 Account Details

Account Name:
Tijjaniyya Muslim Students Association of Nigeria (ATBU)

Bank: FCMB

Account Number: 4866926011

📞 For Enquiries: 0803 898 4434

Kindly donate, share this post widely, and encourage others to be part of this lasting legacy.

The Messenger of Allah ﷺ said:

عَنْ عُثْمَانَ بْنِ عَفَّانَ رضي الله عنه، أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ ﷺ قَالَ:

مَنْ بَنَى لِلَّهِ مَسْجِدًا، بَنَى اللَّهُ لَهُ مِثْلَهُ فِي الْجَنَّةِ

Whoever builds a mosque for the sake of Allah, Allah will build for him a house like it in Paradise."

May Allah (SWT) accept our efforts, multiply your rewards, forgive our shortcomings, and grant everyone who contributes a magnificent house in Al-Jannah. Āmīn.

ALHAMDULILLAH, MAULANA YA SHIGA SABON AIKIمركز الشيخ إبراهيم نياس للبحوث والوثائقSHEIKH IBRAHIM NYASS CENTRE FOR RESEARC...
29/04/2026

ALHAMDULILLAH, MAULANA YA SHIGA SABON AIKI

مركز الشيخ إبراهيم نياس للبحوث والوثائق

SHEIKH IBRAHIM NYASS CENTRE FOR RESEARCH AND DOCUMENTATION.

Allah Ya saka muku da alkhairi Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) Allah Ya iyamaku Ya qara karfafarku alfarmar Sayyiduna Rasulullahi ﷺ.

Inna lillahi wa Inna ilaihirrwji'unIN LOVING MEMORY OFAlh. Abdullahi Mai GidaWith deep sorrow, we mourn the passing of a...
16/04/2026

Inna lillahi wa Inna ilaihirrwji'un

IN LOVING MEMORY OF
Alh. Abdullahi Mai Gida

With deep sorrow, we mourn the passing of a respected father, leader, and servant of the people. His life was marked by humility, wisdom, and dedication to humanity.

May Allah (SWT) forgive his shortcomings, grant him Aljannatul Firdaus, and give his family and loved ones the strength to bear this great loss.

By Barrister Aminu Balarabe Isah

OFFICIAL INVITATION TO THE CLOSING CEREMONY OF RAMADAN TAFSIR 2026Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu,On beha...
17/03/2026

OFFICIAL INVITATION TO THE CLOSING CEREMONY OF RAMADAN TAFSIR 2026

Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu,

On behalf of Imam Dr. Muhammad Mujtaba Abdulkadir (Chief Imam of Al-taqwa Islamic Centre, Bauchi State) we warmly invite the general public to attend the Closing Ceremony of the 2026 Ramadan Tafsir Programme.

This distinguished gathering will mark the conclusion of this year’s Ramadan Tafsir sessions and will also provide an opportunity to offer special prayers for the peace, unity, and continued development of Bauchi State and the Federal Republic of Nigeria.

📌 Event Details

📅 Date: 28 Ramadan, 1447 AH / 17 March, 2026
⏰ Time: 4:30 PM
📍 Venue: Al-Taqwa Islamic Centre, Awala, Bauchi

Your presence will be highly appreciated and will contribute greatly to the success of this important Islamic programme.

May ALLAH accept our fasting, prayers, and all acts of worship during this blessed month.

Wassalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.

Abdurrazak Idris Ismail
For: Organizing Committee

IMPORTANT NOTICE – EVENT POSTPONEDThe Ahbabur-Rasul Foundation Union of Nigerian Students (ARFNIS), Bauchi State Chapter...
07/02/2026

IMPORTANT NOTICE – EVENT POSTPONED

The Ahbabur-Rasul Foundation Union of Nigerian Students (ARFNIS), Bauchi State Chapter, wishes to inform the general public that the seminar titled:

“Bridging Differences: A Seminar on Unity Among Muslim Youths”

originally scheduled to hold on 8th February, 2026, has been postponed.

This decision was taken after careful consideration, in order to allow for more adequate preparations and broader consultations, so as to achieve the true objectives of the seminar in the best possible manner.

A new date will be communicated in due course.
We sincerely appreciate your understanding, patience, and continued support.

Signed:
Management
ARFNIS – Bauchi State Chapter


BRIDGING DIFFERENCESTaron Ƙarfafa Haɗin Kai a Tsakanin Matasa Musulm musamman masu amfani da kafofin sada zumunta (socia...
04/02/2026

BRIDGING DIFFERENCES

Taron Ƙarfafa Haɗin Kai a Tsakanin Matasa Musulm musamman masu amfani da kafofin sada zumunta (social media)

A ‘yan kwanakin nan, kafafen sada zumunta (social media) sun zama wurin da ake nuna bambance-bambance ba tare da fahimta ba, har ma su rikide zuwa rashin haƙuri, zagi da aibata juna, musamman ga malamai. Wannan dabi’a ba ta dace da koyarwar Musulunci ba.
Saboda haka, Ahbabur-Rasul Foundation Union of Nigerian Students (ARFNIS), reshen Jihar Bauchi, ta shirya wannan taro domin wayar da kan matasa Musulmi kan muhimmancin haƙuri, girmamawa da zumunci duk da bambancin ra’ayi da tafarki.

Manufofin taron sun haɗa da:

• Ƙarfafa girmamawa ga juna
• Nuna illar amfani da kafafen sada zumunta ba bisa ka’ida ba
• Koyar da zaman lafiya duk da bambance-bambancen fahimtoci.
• Gina zumunci da haɗin kan Musulmi

📅 Rana: 8 ga Fabrairu, 2026
⏰ Lokaci: 10:00 na safe (Prompt)
📍 Wuri: Central Mosque Hall, Kofar Fada, Jihar Bauchi

🎙️ Mahalarta

Malamai, masana da masu bayar da shawara daga bangarori daban-daban na Musulunci.

Muna gayyatar matasa Musulmi, ɗalibai, malamai, ‘yan jarida da al’umma gaba ɗaya su halarci wannan taro mai muhimmanci.

📌 Kowa na da damar halarta.

ARFNIS media Team




Bauchi State Ministry of EducationBauchi State at 50 commemorates a home founded on unity, strength, and diversity. Thro...
03/02/2026

Bauchi State Ministry of Education
Bauchi State at 50 commemorates a home founded on unity, strength, and diversity. Throughout challenges and triumphs, our people have persistently demonstrated resilience with courage, faith, and purpose.

Cheers to our past achievements in education, pride in our present progress, and hope for an even brighter future.

By
The Honourable Commissioner of Education, Bauchi State, Dr. Lawal Muhammad Rimin Zayam.
Alhamdulillah Bauchi 50 Years of Amazing Peace, Love, and Unity

BRIDGING DIFFERENCESA Seminar on Unity Among Muslim YouthsIn recent times, social media has become a space where differe...
03/02/2026

BRIDGING DIFFERENCES

A Seminar on Unity Among Muslim Youths
In recent times, social media has become a space where differences are often misunderstood, exaggerated, and sometimes turned into hostility among Muslim youths. Insults, intolerance, and disrespect especially towards scholars , have no place in Islam.
In response to this growing concern, the Ahbabur-Rasul Foundation Union of Nigerian Students (ARFNIS), Bauchi State Chapter, is organizing a seminar aimed at fostering understanding, patience, and brotherhood among Muslim youths across different orientations.

This seminar seeks to:
Promote mutual respect and tolerance
Address the misuse of social media among Muslim youths
Encourage peaceful coexistence despite differences
Strengthen Islamic brotherhood and unity

📅 Date: 8th February, 2026
⏰ Time: 10:00 AM Prompt
📍 Venue: Central Mosque Hall, Kofar Fada, Bauchi State

🎙️ Featuring:
Selected Scholars, Academics & Resource Persons across different Islamic orientations.
We invite Muslim youths, students, scholars, media practitioners, and the general public to be part of this important conversation.
Unity is not uniformity. Differences should not destroy brotherhood.

📌 Attendance is open.







Address

Jama'atu Riyadul Islam Office Ilelah Street
Bauchi
740102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahbabur-Rasul Foundation Union Of Nigerian Students posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category