Imam Junaidu Abubakar Bauchi

Imam Junaidu Abubakar Bauchi تزكية النفس ونشر الثقافة الإسلامية
(3)

26/09/2026

Moriyar tsoron Allah

26/09/2026

Babu abinda ya kai gobe saurin zuwa..

Zamu wuce kamar bamu zo ba!!

26/09/2026

Addu’an zainul abideen a.s

25/09/2026

Darasi Na (31) Cikin Karatun Littafin رأيت النبي صلى الله عليه وسلم Kai Tsaye Daga Al'Irfan Juma'at Mosque II Dake Ibrahim Baqo Buhari Quaters Zawiyyan Imam Junaidu Abubakar Bauchi Yau Juma'ah 25/9/2026

Imam Junaidu Abubakar Bauchi
Aliyu Abubakar Baban Karatu
Al-Irfan Foundation For Islamic Da'awa

25/09/2026

Khudbar Juma'ah Kai Tsaye Daga Al'Irfan Juma'at Mosque II Dake Ibrahim Baqo Buhari Quaters Zawiyyan Imam Junaidu Abubakar Bauchi Yau Juma'ah 25/9/2026

BismillahirrahmanirraheemKyawawan Hotuna Kenan Daga Wajen Addu’an Radin Sunan Dan Imam Junaidu Abubakar BauchiWanda aka ...
25/09/2026

Bismillahirrahmanirraheem

Kyawawan Hotuna Kenan Daga Wajen Addu’an Radin Sunan Dan Imam Junaidu Abubakar Bauchi

Wanda aka Rada Masa Suna MUHAMMAD (ASHRAF)

Allah Ya Raya Shi Akan Tafarkin Shugaban Halitta Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wa Sallam

Mahalarta Kuma Allah Ya Saka Ma Kowa Da Alkhairi Tare da Fatan Kowa Ya Koma Gida Lafiya

25/09/2026

Kai Tsaye Daga Wajen Addu'an Radin Sunan Dan Imam Junaidu Abubakar Bauchi Yau Juma'ah 25/9/2026

BismillahirrahmanirraheemAssalamun Alaikum Wa RahmatullahA Madadin Maulana Imam Junaidu Abubakar Bauchi muna Gayyatan Ya...
24/09/2026

Bismillahirrahmanirraheem

Assalamun Alaikum Wa Rahmatullah

A Madadin Maulana Imam Junaidu Abubakar Bauchi muna Gayyatan Yan uwa Zuwa Addu’an Radin Suna na Qaruwan Da Muka Samu

Wanda Zai Kasance Idan Allah Ya Kaimu Gobe Juma’ah 25/9/2026 Da Misalin Karfe 06:30 zuwa 07:30 na Safe A Masallachin Juma’ah Na Al’Irfan Juma’at Mosque II Zawiyyan Imam Junaidu Abubakar Bauchi Dake Ibrahim Baqo Buhari Quaters Bauchi

Allah Ya Bada Ikon Halarta Ameen Thumma Ameen

Aliyu Abubakar Baban Karatu

BismillahirrahmanirraheemKungiyar Matasan “IBRAHIM BAQO YOUTH FOR BETTER TOMORROW” Ta Kawo Ma Imam Junaidu Abubakar Bauc...
23/09/2026

Bismillahirrahmanirraheem

Kungiyar Matasan “IBRAHIM BAQO YOUTH FOR BETTER TOMORROW” Ta Kawo Ma Imam Junaidu Abubakar Bauchi Ziyara Ta Girmamawa Tare da Da Karramawa Ta Musamman Sannan Kuma Da Neman Ya Zama Daya Daga Cikin Patrons Na Wannan Kungiya a Yau Laraba 11/J-Thani/1448 daidai da 23/Sep/2026

Haduwar Ta Kasanche Ne A Makarantar Al'Irfan Integrated Academy, Bauchi Sannan Ya Hada Da Kawo Ziyara Daga Sayyadi Kabir Hafiz Dan Bature Tare da Tawagar sa

Allah Ya Qara Ma Rayuwa Albarka

Aliyu Abubakar Baban Karatu

23/09/2026

Kungiyar Ibrahim Baqo Youth for Better Tomorrow ta Kawo Ziyarar Karramawa Ga Imam Junaidu Abubakar Bauchi

Address

G. R. A Street Bauchi
Bauchi
740231

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Junaidu Abubakar Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Imam Junaidu Abubakar Bauchi:

Shortcuts

Share

Category