Sa'adu Zungur Model School Bauchi

Sa'adu Zungur Model School Bauchi

Share

Government comprehensive day secondary school sa'adu zungur Bauchi, Bauchi state
P.m.b 084 Education is light to life

17/01/2026

SA'ADU ZUNGUR OLD STUDENTS MULTI PURPOSE COOPERATIVE SOCIETY (SAZOSMC)
🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝
Cikin Yarda da Iko na Allah Ubangiji Mai kowa Mai Komai Yabamu Daman Zuwa Gidansu Abokinmu Kuma Dan Uwanmu Abdul-Aziz (Star Boy) Wanda ya Rasu Kwana biyu Dasuka Wuce, Munje Munyi Ta'aziya ma Yan Uwansa Da Mamansa Dakuma Sauran Al'umman Anguwa.

Mahaifiyarsu Taji Dadi Sosai, Allah Ubangiji Yasaka ma Wadanda Sukaje Da Alkhairi Dakuma Wadanda Sukayi Addu'a.

😭😭😭😭😭😭😭
Star Boy Allah ya Jarabceshi da Ciwon Zuciya Wanda Hakan Takaiga Yana Fitar Da Jini Ta Bakinsa😭.

πŸ‘‚πŸ»πŸ‘‚πŸ»πŸ‘‚πŸ»
Sai Jan Hankali Yakamata Mudinga Dagewa Akan Aikin Lada Irin Wannan, Kamar Ta'aziya, Rashin Lafiya Dakuma Taimakon Juna, Domin Domin Kuwa Acikinmu Babu Wanda Yakeda Tabbacin Zai Cigaba Da Zama A Raye Nan da Wani lokaci.

Allah Ubangiji Yabamu iKon Cikawa da Imani, Ameen.

Signed by:
Muhammad Sani
(President)

✍🏻 by:
Rufai Abdulhamid
(PRO1 Sazosmc)

15/01/2026

SA'ADU ZUNGUR OLD STUDENTS MULTI PURPOSE COOPERATIVE SOCIETY (SAZOSMC)

Tana Mai Sanar da Daukacin Tsofin Daliban Sa'adu Zungur Cewa Za'aje Ta'aziya na Rashin Dan Uwanmu Kuma Abokinmu da Allah Yamasa Rasuwa, Abdulaziz (Star Boy).

Muna Addu'an Allah Ubangiji Yamasa Rahama,Yasa Yahuta Duniya da Lahira, Sannan Yamasa Sakayya Da Gidan Aljnnatil Firdausi.

Zamuje kamar haka:

Ranan: Asabar 17-January-2026

Time: 4:00pm

Venue: Kobi primary School

Signed by:
Muhd Sani
(President)

Announced by:
Rufai Abdulhamid
(PRO1 Sazosmc)

07/12/2023

Come One, Come All.

Photos from Sa'adu Zungur Model School Bauchi's post 02/09/2023

*SA'ADU ZUNGUR OLD STUDENTS MULTI PURPOSE COOPERATIVE SOCIETY (SAZOSMC)*
πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»

Sakon Godiya Dakuma Ban Gajiya Ga Daukacin Tsoffin Daliban Sa'adu Zungur Abisa Kokari Dakuma Jajircewa Gurin Bada Gudumawa Dakuma Halartan Daurin Auren Daya Daga Cikinmu Muna Addu'an Allah Ubangi Yabasu Zaman Lafiya.

*2nd-september-2023*

05/08/2023

Mention one of your mates that you can't forget in your life.😍

29/05/2023

Happy children's day

02/01/2023

*SA'ADU ZUNGUR OLD STUDENTS MULTI PURPOSE COOPERATIVE SACIETY (SAZOSMC)*

Tana Mai Sanar Daku Cewa Ancanza Venue Nazuwa Ta'aziyan Tsohon Principal Namu ZAILANI Wanda Allah Yamasa Rasuwa Zuwa Kwanan Gida Dubu Daidai Tanki Bauchi.

Domin Karin Bayani:
08147959724
09020132875

*Sorry for the inconveniences*

*Venue;*Tankin Kwanan Gida Dubu Bauchi*

*Time;3:00pm*

*Date; Gobe Talata 3-1-2023*

01/01/2023

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UUN.πŸ˜₯

Sadly and regret to announce the death of our amiable former principal inperson of Zailani, he passed away yesterday after suffering from little sickness.
He has been a man of peace and integrity.

May Allah forgive his shortcomings and Grant him jannatil firdausi.

✍️✍️✍️
Muh'd Muh'd Tukur

01/01/2023

SA'ADU ZUNGUR OLD STUDENTS MULTI PURPOSE COOPERATIVE SACIETY (SAZOSMC)*

Innalillahi-wa'innah-ilaihi-raji'un

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

From Allah we're and to him we shall returned.

Allah Yayi Rasuwa Wa Tsohon Principal Na Sa'adu Zungur ZAILANI

Allah Yamasa Rasuwa ne Jiya Asabar, Wanda Akayi Sallan Jana'izansa Bayan La'asar a Family House Nasu Dake Railway Bauchi.

Zamu Saka Rana Da Lokaci Domin Zuwa Ta'aziya. Idan Ansaka Zamu Sanar da Kowa Kowa.

Muna Addu'an Allah Ubangiji Yamasa Rahama Kuma Yasa Yahuta Duniya da Lahira.

Signed by;
Ibrahim Sunusi
(Secretary Sazosmc)

Announced by;
Rufa'i Abdulhamid
(PRO1 Sazosmc)

Photos from Sa'adu Zungur Model School Bauchi's post 31/08/2022

SA'ADU ZUNGUR OLD STUDENTS MULTI PURPOSE COOPERATIVE SOCIETY (SAZOSMC)

Tana mai sanar da yan uwa da abokan arziki cewa Zamuje ta'aziya na Dan uwanmu kuma abokinmu wato Abdullahi Bala Wanda akafi sanida ABDULL

Muna rokon Allah ubangiji yamasa sakayya da gidan aljanna Yasa yahuta duniya da lahira.

Zamuje ranar;

2-9_2022
Ranar Jumma'a
Lokaci; 3:30
Wurin haduwa; Nasarawa Primary School

Signed by;
(Ibrahim Sunusi)
Secretary

Announced by;
(Rufa'i Abdulhamid)
PRO1SAZOSMC

Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Bauchi